ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 3, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

by Sulaiman
1 hour ago

Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta musanta zargin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso cewa ita da Gwamna Abba Yusuf ne suka yi sanadin cire sunan ɗan takarar gwamna na jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, daga jerin sunayen INEC.

Shugaban APC na jihar, Alhaji Umar Haruna-Doguwa, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata, inda ya bayyana zargin a matsayin marar tushe da nufin ɓata sunan jam’iyyar da ɗan takararta na gwamna.

Ya ce shari’ar da ta shafi Abdussalam-Gwarzo ta samo asali ne daga rikicin cikin gida na jam’iyyar NDC, ba tare da APC ko Gwamnatin Jihar Kano sun taka rawa a cikinta ba.

ADVERTISEMENT

Haruna-Doguwa ya jaddada cewa APC ba ta shigar da ƙara ba, kuma ba ta yi tasiri ko katsalandan a matakan shari’ar da ke kan ɗan takarar ba.

Ya kuma kalubalanci Kwankwaso da ya gabatar da sahihiyar hujja da ke nuna alaƙar APC ko Gwamna Abba Yusuf da shari’ar, maimakon yin zarge-zargen da ka iya haifar da rikicin siyasa.

LABARAI MASU NASABA

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

Shugaban APCn ya ce jam’iyyarsa na mutunta ‘yancin kowane ɗan takara na shiga zaɓen 2027 bisa tanadin doka, yana mai cewa bai kamata a danganta ta da rikicin cikin gida na wata jam’iyya ba.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja
  • Sulaiman
    An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar
  • Sulaiman
    Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe
Manyan Labarai

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

November 3, 2026
Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

November 3, 2026
Next Post
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

November 3, 2026
Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

November 3, 2026
Tinubu

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026
Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

November 3, 2026
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

November 3, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.