ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 3, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

by CGTN Hausa
1 hour ago
Wang

Babban jami’in diflomasiyya na kasar Sin, Wang Yi ya gana da Ali Bagheri Kani, mataimakin sakataren majalisar kolin tsaron kasar Iran a birnin Beijing, hedkwatar mulkin kasar Sin jiya Litinin. Kazalika ya kuma yi shawarwari da Musaad bin Mohammed Al-Aiban, karamin ministan kasar Saudiyya, mamba a majalisar ministocin kasar kuma mai ba da shawara kan harkokin tsaron kasar.

Yayin ganawar da ya yi tare da Ali Bagheri Kani, Wang Yi ya bayyana cewa, Sin za ta ci gaba da bin shawarwari da tsare-tsare da shugaba Xi Jinping ya gabatar, domin saukaka yanayin da ake ciki a yankin gabas ta tsakiya, da kuma maido da zaman lafiya.

A nasa jawabin, Ali ya ce, Iran ta yaba da shawarwari da tsare-tsaren da shugaba Xi ya bijiro da su, da kuma himmar da kasar Sin ta sa wajen tsarin hadin gwiwar kasashe da dama, tare da fatan ganin kasar ta takawa muhimmiyar rawa wajen samar da zaman lafiyar kasa da kasa da kuma na shiyya-shiyya.

ADVERTISEMENT

Ya kara da cewa Iran a shirye take ta habaka dangantakar diflomasiyya tsakaninta da Sin, tare da bunkasa hadin gwiwa a tsarin kasa da kasa da kuma na kasashe da dama. A ganawar Wang Yi da Musaad bin Mohammed Al-Aiban na Saudiyya kuwa, Al-Aiban ya mika wasikar da firaministan Saudiyya, yarima Mohammed bin Salman ya rubutowa Shugaba Xi Jinping, kan bunkasa alakar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu da kuma batutuwan muradun bai daya.

Da yake gabatar da jawabi, Wang ya nuna alakar Sin da Saudiyya a matsayin fifiko a tsarin kawancen diflomasiyyarta a yankin gabas ta tsakiya, karkashin tsararrun dabarun manyan shugabannin kasashen biyu, yana mai cewa alakar Sin da Saudiyya na ci gaba da bunkasa tare da zama wani karfi na samar da kwanciyar hankali a yankin gabas ta tsakiya. (Suleiman Suleiman )

LABARAI MASU NASABA

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

Wang
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

MASU ALAKA

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin
Daga Birnin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026
Daga Birnin Sin

Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

November 3, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

November 3, 2026
Next Post
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

LABARAI MASU NASABA

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

November 3, 2026
Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

November 3, 2026
Tinubu

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026
Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

November 3, 2026
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

November 3, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

November 3, 2026
Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

November 3, 2026
Wani Mutum Ya Rasu Yayin Ciro Tukunyar Gas Daga Cikin Rijiya A Kano

Gwamnatin Kano Ta Kama ’Yan Kasuwa Kan Sauya Wa Kayayyaki Kwanan Watan Daina Amfani Da Su

November 3, 2026
Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.