Connect with us

RIGAR 'YANCI

Annobar Kurona: An Nemi Gwamnati Ta Kara Tausaya Wa Al’umma

Published

on

Wani babban Dan kasuwa a legas mai suna Alhaji Ibrahim Abdullahi Dan soja sarki  gwagwan na jihon goma shabakwai a taraiyar Nijeriya kuma ambasadan zaman lafiya dake unguwar gidan kwali Ojota a karamar hukumar kosofe dake cikin garin legas ya nemi gwamnati data kara tau sayama alummar kasan nan Dan gane da ta kaita zirga zirga domin kauce ma kamuwa da cutar ciwon kurona

Masha hurin dan kasuwar yayi wan nan kira ne a ofis dinsa dake ojota a lokacin da yake kar bar ba kuncin wandansu kananan yan kasuwa marasa karfi wadanda kullum sai sunfita wajan kasuwancin su sannansu samu abin sawa abakin salati da yasaba tallafa masu domin su samu a bin da zasuciyarda iyalansu bakidaya Dan soja yacigaba da rokon gwamnati data kara sas sauta wannan da bai bayi na ta kaita zirga zirga domin alumma suci baba da harkokin gudanar kasuwancin ciyar da iyalansu bakidaya ya kara da cewar ya san wannan annoba ta kurona annobace data shafi duniya bakidaya kuma kokarin gwamnati ta kare alummar ta daga kamuwa da wannan cuta ta kurona ya cigaba da cewar yana mai ba gwamnati shawara awajan sassauta wannan da bai bayi domin kananan yan kasuwa da tala kawa da sauran alumna su kaucema kamuwa da wata cutar kurona ta rashin abinci sannan ya cigaba da nuna farin cikinsa tareda ya bama gwamnatin Nijeriya na daukar matakin gaugawa domin shawo kan wannan alamari injishi da fatan Allah ya cigaba da kare musulmi da sauran alumna daga kamuwa da wannan cuta ta kurona bakidaya

Da ya ke tsokaci agameda kokarin da gwamnati ta keyi awajan kare lafiyar alumma tareda dukiyoyinsu ambasadan kawo zaman lafiya a tsakanin alummaAlhaji Ibirahim Abdullahi Dan soja yacigaba da cewa wajibine alummar Nijeriya sucigaba da bin dokokin gwamnati injishi musamman dokokin data shimfida na ta kaita zirga zirga domin kau cema kamuwa da wannan cuta ta kurona da sauran Dokokin da muke amfani dasu akasar nan domin kwalliya ta cigaba da biyan kudin sabulu agameda wannan alamari

Sannan ya cigaba da shawar tar gwamnati data kirkiro wani Shiri tareda nemo magun gunan da zaa cigaba da yima jamaa allurar rigakafi domin kaucema kamuwa da wannan annoba ta cutar kurona a mai makon zaman gida da gwamnati ta ummurci jamaa su cigaba dayi daga nan har zuwa wani lokaci injishi da fatan gwamnati zata duba wannan shawar wari da ya bada domin kare lafiyar alummata bakidaya

Sannan kuma ya cigaba da Isar dasakonsa ga yan uwa musulmin gida Nijeriya da sauran kasa shen duniya agameda kammala ibadar a zumin watan rammadan na wannan shekara da fatan Allah ubangiji ya mai mai ta mana na badin badada acewarsa duk da sallar ta bana ta samu matsaloli da ban da ban na rashin yin sallar idi ajihar Legas da sauran matsaloli da wannan annoba ta cutar kurona ta kawo injishi duk da haka yake Isar da sakon fatan alheri ga yan uwa musulmi da fatan Allah ya cigaba da zaunar da kasar nan lafiya amin
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: