Za mu Inganta Fannin Karatun Alkur’ani – Gwamnan Jigawa
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da inganta karatun Alkur’ani tare...
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da inganta karatun Alkur’ani tare...
Rundunar ƴansandan jihar Legas ta fara aiwatar da dokar da ta shafi amfani da gilashin mota mai duhu (tinted glass)...
Alaafin na Oyo, Oba Abimbola Akeem Owoade, ya roƙi gwamnatin tarayya ta matsa ƙaimi wajen ganowa da kuma kama masu...
Ƙungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas (PENGASSAN) ta musanta cewa ta rattaɓa hannu kan yarjejeniyar da aka ce ta...
Mai shari’a James Omotosho na babbar Kotun tarayya da ke Abuja ya yi watsi da ƙarar da aka shigar don...
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya raba kayan abinci ga magidanta 18,000 a garin Dikwa, bayan da tsuntsaye...
Wani binciken jaridar Premium Times na musamman ya tona asirin irin yadda tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa da ƴan Nijeriya cewa za a ci gaba da samun isasshen man fetur duk da...
Rundunar Ƴansandan jihar Kwara ta tabbatar da mutuwar dagacin ƙauyen Ogbayo da jami'an tsaro ƴan sa-kai 11 bayan wani hari...
Sojojin Nijeriya na rundunar Operation Haɗin Kai a Arewa maso Gabas sun kashe ‘yan ta’adda 14 a cikin hare-hare daban-daban...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.