Zaɓen Katsina: An Samu Ƙarancin Masu Kaɗa Ƙuri’a Da Zargin Sayen Ƙuri’u
Ana ci gaba da gudanar da zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a Jihar Katsina, inda ake fuskantar ƙarancin masu kaɗa ƙuri’a,...
Ana ci gaba da gudanar da zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi a Jihar Katsina, inda ake fuskantar ƙarancin masu kaɗa ƙuri’a,...
A layin kunyar da ake noma Dabinon, wanda aka sama wa sarari kamar mita shida, za a iya shuka Irin...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bankaɗo ma’aikatan bogi 2,363 da ke karɓar jimillar N193,642,097.19 a kowane wata bayan gudanar da tantancewar...
Ƙungiyar malamai ta NUT-FCT da ma’aikatan ƙananan hukumomi na NULGE sun fara yajin aiki na dindin a yau Alhamis, sakamakon...
Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano (REMASAB), Ambasada Haruna Zago, ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Wani ma’aikacin...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya sanar da sauya tsarin cajin ATM, inda ya soke damar cire kuɗi kyauta sau uku...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jaba/Zangon Kataf a Jihar Kaduna, Hon. Amos Gwamna Magaji, ya fice daga jam’iyyar PDP...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana damuwarsa kan gazawar Nijeriya wajen cimma wadatar abinci duk da yalwar albarkatun da...
Kamfanin Dangote na Peugeot Automobiles Nigeria Limited (DPAN), wanda ke kera wa da tallata motocin Peugeot a Nijeriya, ya fara...
Hukumar lura da Jami’o’i ta ƙasa (NUC) ta dakatar da bayar da lasisin kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.