‘Ƴan bindiga Sun Kashe Mutum 12 A Kaduna
'Ƴan bindigar sun kai harin ne a ƙauyen Gindin Dutse Makyali na Kajuru, ya yi sanadin jikkatar mutum 15 bayan...
'Ƴan bindigar sun kai harin ne a ƙauyen Gindin Dutse Makyali na Kajuru, ya yi sanadin jikkatar mutum 15 bayan...
Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya ya yi tsokaci kan koke-koken da jama'a ke yi kan matsin tattalin arziki da ƴan kasar...
Shugaban Kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya ce kamfanin ya amince da karin albashin ma’aikata kashi 50 cikin 100. Rabiu...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa ta cafke manyan motoci 15 dauke da kayan abinci a jihar Sokoto a kokarinta...
Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya karrama golan Nijeriya, Stanley Nwabali, kan irin bajinta d kwazon da ya nuna gasar...
Ga jadawalin jihohin da farashin kayan abincin ya tashi kamar yadda kafar TheCableIndex ta rawaito. 1. Kogi: 44% 2. Kwara:...
Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ilorin, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare mutane 13 da ake...
Hukumar kula da birnin tarayya Abuja, ta rusa gidaje sama da 15,000 na haramtattun gidaje da gidajen kwana a gundumar...
A ranar Alhamis mai zuwa Shugaban Kasa, Bola Tinubu zai bar Abuja zuwa birnin Addis Ababa na kasar Habasha. Hakan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane hudu a kauyen Nkienzha da ke Miango a masarautar Irigwe ta karamar hukumar Bassa...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.