ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ta Da Zaune Tsaye Da Philippines Ta Yi A Teku Ba Zai Lalata Dangantakar Hadin Gwiwar Sin Da ASEAN Ba

by Sulaiman
2 months ago
Sin

Duk da gargadin da bangaren Sin ya maimaita sau da dama, jiragen ruwan gwamnatin Philippines guda biyu sun kutsa kai cikin ruwan tekun tsibirin Huangyan na kasar Sin ba tare da izini ba jiya Alhamis. Wannan tsokana ce a karo na biyu da Philippines ta yi cikin ’yan kwanaki nan, bayan harin da ta kai wa jami’an tsaron tekun Sin a yankin ruwan Ren’ai Jiao.

Wadannan ayyukan tsokana sun faru ne a daidai lokacin da ake gudanar da taron ministocin harkokin waje na Sin da kasashen ASEAN, wanda ya nuna cewa Philippines tana yunkurin kawo cikas ga yanayin tattaunawa da hadin gwiwa bisa fakewa da batun tekun kudancin Sin.

Taron ministocin harkokin waje na Sin da ASEAN ya fitar da wata alama ta a zo a gani cewa, kasashen ASEAN suna fatan kara karfafa tuntubar Sin a bangaren manyan tsare-tsare, da zurfafa hadin gwiwa a mabambantan fannoni, da kuma cimma “ka’idojin harkokin tekun kudancin Sin” tun da wuri a wannan shekara, don kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a tekun kudancin Sin tare.

ADVERTISEMENT

A wannan taron, ministan harkokin wajen Sin Wang Yi ya bayyana matsayin Sin kan batun tekun kudancin Sin, inda ya jaddada cewa, ya kamata kasashen yankin su bi “Sanarwar harkokin tekun kudancin Sin da ke tsakanin bangarori daban-daban”, su kuma kaurace wa rura wutar da kasashen waje za su kunna, da adawa da yadda wasu kasashe ke tayar da hankali kan batun tekun, don kare ikon kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a tekun kudancin Sin da kansu.

Kasashen ASEAN suna da masaniya sosai game da makarkashiyar Philippines, da kuma mugun nufin wasu kasashe. Ba shakka Sin da kasashen ASEAN suna da hikima da karfin ci gaba da magance batun tekun kudancin Sin yadda ya kamata, don tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da hadin gwiwa da abota a yankin. Kazalika, za su kara hadin gwiwa don ya zama karfin ingiza ci gaban Asiya baki daya, da kuma zama abin koyi na hadin gwiwar yankin Asiya da tekun Pasifik. Kana ya zama alamar hadin kai da dogaro da kai tsakanin kasashe masu tasowa da kuma ba da ingantaccen karfin ingiza zaman lafiya mai dorewa da wadata a duniyar dake fuskantar sauye-sauye da rikice-rikice. (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
An Karrama Masana Ilimin Lissafi Na Kasar Sin Da Lambobin Yabo Na Fields Medal

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.