Jaruman Nollywood Da Kannywood Sun Yi Wa Jos Tsinke Don Mara Wa Tinubu Baya
Wasu daga cikin jaruman fina-finan Nollywood da Kannywood sun isa Jos babban birnin Jihar Filato domin mara wa dan takarar...
Wasu daga cikin jaruman fina-finan Nollywood da Kannywood sun isa Jos babban birnin Jihar Filato domin mara wa dan takarar...
Kwamishinan ‘yansandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf, ya bayar da tabbacin tsaro ga masu yi wa kasa hidima na jihar.
Wasu mutane 11 sun kone kurmus a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da ababen hawa daban-daban a yankin...
Gwamnatin tarayya ta raba Naira biliyan 101 ga cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko guda 7,600 daga asusun samar...
Jam’iyyar APC ta lashe kujeru 22 cikin 25 na kujerun shugabannin kananan hukumomin da hukumar zabe mai zaman kanta ta...
Rahotanni sun bayyana cewar wasu mutane biyu sun mutu yayin da da dama suka jikkata a wani rikici da ya...
Wani yaro dan shekara 16 mai suna Precious ya amince da yi wa matar dan uwansa da wasu ‘yan mata...
A yayin da rikici ke ci gaba sa kamari a jam’iyyar PDP, gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas da wasu...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a garin Fatakwal na jihar Ribas, a ranar Juma’a, ta kori ‘yan takara...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da kashe wani kwamandan ‘yan bindiga da aka fi sani da Dogo Maikasuwa a wani...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.