‘Yan Majalisa Sun Nemi Yanke Hukunci Mai Tsanani Ga Masu Karya Dokar Zabe
A kokarin tsaftace harkokin zabe a Nijeriya, ‘yan majalisar wakilai sun gabatar da kuduri na samar da hukunci mai tsanani ...
A kokarin tsaftace harkokin zabe a Nijeriya, ‘yan majalisar wakilai sun gabatar da kuduri na samar da hukunci mai tsanani ...
Wasu ‘yan bindiga sun sace mutane da dama lokacin da suke sallar Juma’a a kauyen Zugu na Karamar Hukumar Gummi.
Wani Fasto mai shekara 48 a Jihar Ogun, Michael Abiodun, ya yi wa wata mabiyarsa ‘yar shekara 12 ciki.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana damuwarta ta yadda wasu ‘yan siyasa suke daukar zaben 2023 ...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sanar da cimma yarjejeniyar sayan dan wasan kungiyar Ajad dan kasar Brazil, Antony, ...
Ranar 14 ga watan Satumba na kowacce shekara ta kasance wata rana ta musamman ga kafatanin al'ummar Masarautar Hadeja, sakamakon ...
Kwamitin da ke lura da harkokin manyan makarantu na kasar nan, ya sanar da cewa, akwai bukatar a kara haraji ...
Kasa da 'yan makwanni kalilan da samun nasarar tikitin takara na jam'iyyarsa, dan takarar gwamnan Jihar Ogun a karkashin jam'iyyar ...
A ci gaba da kokarin sake farfado da harkokin ilimi tare da karfafa gwiwar jama'a wajen sake tsugunnar da ‘yan ...
Ruwan sama kamar da bakin kwarya a ranar Litinin ya jawo mummunan ambaliyar ruwan da ya ruguja Gadar Katarko a ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.