Dokar Harajin Tinubu Ta Raba Kan Gwamnoni A Taron NGF
Gwamnonin da suka halarci taron ƙungiyar Gwamnoni ta Nijeriya (NGF) a Abuja a jiya Laraba, sun ƙi fitar da sanarwa ...
Gwamnonin da suka halarci taron ƙungiyar Gwamnoni ta Nijeriya (NGF) a Abuja a jiya Laraba, sun ƙi fitar da sanarwa ...
Hukumar zaɓe ta Kasa (INEC) na tunanin amfani da takardun zaɓe na kwamfuta ga waɗanda ba su da katin zaɓe ...
Birnin Yiwu dake gabashin kasar Sin, da aka fi sani da “katafaren kantin duniya” kuma babban mai samar da manhajojin ...
Sojoji sun harbe ‘yan bindiga uku a wani artabu bayan sun kwato wasu shanun da suka sace a kauyen Kurutu ...
Karamin Ministan Tsaro, Dakta Bello Matawalle ya bayyana cewa, sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu ya yi na inganta manufofin tattalin ...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) a ranar Laraba ta bayar da tallafin kayayyakin agaji ga wadanda hare-haren ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon kuɗaɗe don tallafa wa masu ƙaramin ƙarfi a jihar. Rabon kuɗaɗen ...
An gudanar da taron tattaunawa na “1+10” a nan kasar Sin a kwanan baya, inda jami’an wasu muhimman kungiyoyin duniya ...
Daga watan Jarairu zuwa Nuwamban bana, yawan darajar cinikin shige da ficen kasar Sin ya kai kimanin dalar Amurka triliyan ...
A wata gagarumar nasara ta samar da Makamashi a Afirka, matatar Dangote da Neptune Oil sun yi hadin gwiwa ta ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.