Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta doke AC Milan a wasan sada zumunta da suka buga a kasar Amurka.
Wasan ya tashi uku da nema, inda ‘,yan wasa Julien Kounde da Ferran Torres duka kwallonsu ta a minti na 12 da kuma 13 ta raba gardama.
- Nijar: Sojoji Sun Kame Manyan ‘Yan Siyasa Da Ministocin BazoumÂ
- Kasashen Duniya Na Bukatar Kasar Sin Fiye Da Yadda Take Bukatarsu
Kafin matashin dan wasa Ansu Fati ya jefa kwallo a minti na 55 da fara wasan.
Kocin Barcelona Xavi Hernandez ya bayyana matukar jin dadinsa akan nasarar da kungiyarsa ta samu, inda ya kira hakan wani alamu na cewa sun shirya wa sabuwar kakar kwallon kafa da za a shiga.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp