• English
  • Business News
Saturday, November 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bukatar Magidanta Su Sa Ido Kan Yadda ‘Ya’yansu Za Su Yi Bikin Sallah

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Five-year-old Fatima shows off her Sallah gift in a camp for those internally displaced by the ongoing violence in Maiduguri, the capital of Borno State in northeast Nigeria.

Five-year-old Fatima shows off her Sallah gift in a camp for those internally displaced by the ongoing violence in Maiduguri, the capital of Borno State in northeast Nigeria.

Ranar Sallah rana ce wadda take cike da  farin ciki musamman ma karamar Sallah kamar yadda mutane ke cewa ko kuma Idil- fitir za ayi ta ne bayan an yi  Azumin watan Ramadan kwana ashirin da tara ko talatin,bayan an dawo daga Sallah Idi mutane manya da yara, maza da mata an shiga bukukuwan Sallah ke nan wadanda sanin kowa ne sun bambanta. Ana iua Sallah ko ranar Jumma’a ko Asabar idan an yi Azuni 29 ko 30 kamar yadda tun farko aka dauri niyar.

Kamar yadda na fara yin bayani kan shagullan da ake yi ranar Sallah domin nuna farinciki sun bambanta daga wannan zuwa wancan, abin ya danganta ne kan wane irin shagali ake son ayi.

  • INEC Ta Musanta Zargin Bangaranci A Zaben Adamawa 
  • Sin Ta Samarwa Kasashen Waje Tallafin Ayyukan Likitanci Ba Tare Da Sharudan Siyasa Ba

Yayin da wasu suke nasu shagalin da bai wuce makadi da rawa ba,wasu abin nasu ya yi matukar wuce ka’ida domin kuwa bayan ba a unguwar da suke ba ko garin da suke, suke yin shagalin Sallar ba,wasu tafiya suke takanas ta Kano har zuwa wata unguwa ko wani gari domin su sheke ayarsu saboda acan ba su kusa da wanda ko wadanda za su rika taka masu burki.

Akwai dai maganar yadda ake amfani da abubuwan hawa da suka hada mota ko mashin ayi mugun gudun daya wuce ka’ida wanda idan ba sa’a aka yi ba ana iya yin mummunan hadari da zai  kasance ya yi sanadiyar samar da wata nakasa,rauni,ko mutuwa da wasu ko wani  za su iya samun  kansu a ciki. Wadannan abubuwan duk ana cikin hankali ne ake tunanin yinsu har a kai ga shiga halin da za a nemi hankalin a rasa gaba daya.

Wasu gungun matasan ko ba su tafi wani wuri ba a unguwar tasu su kan wuce makaki da rawa saboda kuwa shan kayan maye kamarsu Wiwi giya,muggan kwayoyi sai abinda hali yayi don haka akwai bukatar Magidanta ko Iyaye baki daya daga mazan har matan su sa ido kan abubuwan da ‘ya’yansu za su iya yi marasa kyau da sunan wai bukuwan Sallah.

LABARAI MASU NASABA

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Majalisa Na Binciken Kwangilar Titin Naira Biliyan 1.46 Da Aka Yi Watsi Da Shi A Kaduna
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

November 8, 2025
Jerin Gwarazan Taurarinmu!
Rahotonni

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
Mun Dakile Hari A Kano Da Ka Iya Zama Mafi Muni A Tarihin Nijeriya —Irabor
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

October 17, 2025
Next Post
Fadar Shugaban Kasa Ta Kare Buhari Kan Ayyukan Da Ya Yi A Mulkinsa

Fadar Shugaban Kasa Ta Kare Buhari Kan Ayyukan Da Ya Yi A Mulkinsa

LABARAI MASU NASABA

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025
Shugaba Tinubu Da Shugaban Ƙasar Saliyo, Sun Yi Ganawar Sirri A Abuja

Shugaba Tinubu Da Shugaban Ƙasar Saliyo, Sun Yi Ganawar Sirri A Abuja

November 8, 2025
Majalisa Na Binciken Kwangilar Titin Naira Biliyan 1.46 Da Aka Yi Watsi Da Shi A Kaduna

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

November 8, 2025
Majalisa Ta Ƙaryata Karɓar Dala Miliyan 10 Don Daƙile Tantance Shugaban NERC

Majalisa Ta Ƙaryata Karɓar Dala Miliyan 10 Don Daƙile Tantance Shugaban NERC

November 8, 2025
An Fara Binciken Batan Dan Bautar Kasa A Bayelsa

An Fara Binciken Batan Dan Bautar Kasa A Bayelsa

November 8, 2025
An Damke Mutum 11 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Matashi A Bauchi

An Damke Mutum 11 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Matashi A Bauchi

November 8, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

Shirin Shugaba Tinubu Na ‘Renewed Hope’ Zai Karfafa Wa Manoma Gwiwa – Oyebanji

November 7, 2025
Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

November 7, 2025
Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

November 7, 2025
An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi

An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.