• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Chadi Ta Dakile Yunkurin Juyin Mulki Tare Da Kame Wadanda Suka Kitsa

by Sadiq
3 years ago
Chadi

Gwamnatin Sojin Kasar Chadi ta sanar da dakile wani yunkurin juyin mulki a kasar wanda wasu manyan sojoji da kuma wani fitaccen dan rajin kare hakkin dan adam suka shirya.

Sanarwar da gwamnatin Chadin ta fitar ta bayyana cewa manyan sojojin 11 da kuma Baradine Berdei Targuio shugaban hukumar kare hakkin dan adam ta kasar ne suka kitsa yunkurin juyin mulkin wanda bai yi nasara ba.

  • Kuskure Ne Babba Obasanjo Ya Mara Wa Peter Obi Baya – Sule Lamido
  • Sin Ta Fitar Da Tsare Tsaren Dunkule Harkokin Raya Al’adu Da Yawon Shakatawa

A cewar kakakin gwamnatin Chadi Aziz Mahamat Saleh an kame mutanen tun bayan 8 ga watan Disamban bara kuma tuni aka bude bincike na musamman akansu game da tuhume-tuhume masu alaka da karya dokokin kundin tsarin mulki da hada baki wajen aikita laifi baya ga mallakar makamai ba bisa ka’ida ba da kuma kalubalantar gwamnati.

Aziz Mahamat ya ci gaba da cewa, tuni kotu ta yi umarnin ci gaba da tsare su yayinda ake ci gaba da fadada bincike don gano sauran masu hannu da kuma gurfanar da su gaban kotu don amsa laifukansu.

A cewar gwamnatin karkashin jagorancin Mahamat Idris Deby tana yin taka-tsan-tsan wajen karin haske ga jama’a kan ayyukanta da kuma nauye-nauyen da ke kanta don wayar da kan jama’a.

LABARAI MASU NASABA

Thomas Etuh: Gwarzon Ɗan Kasuwa Na 2025

Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma (3)

Tun bayan mutuwar Idris Deby Itno a watan Aprilun 2021 ne Mahamat Idris Deby ke jagoranci kasar said ai y ana ci gaba da fuskantar bore musamman bayan matakin babban taron kas ana kara masa wa’adin tafiyar da mulki sabanin alkawarin da ya dauka na mika mulki ga fararen hula cikin kasa da shekaru 2.

Ko a watan Oktoba wata zanga-zangar kin jinin gwamnati sai da ta kai ga kisan mutane 50 cikin har da jami’an tsaro 10 yayinda aka kame wasu mutum 601 ciki har da kananan yara 83 tare da garkame su a gidan yarin Koro Toro mai nisan kilomita 600 daga birnin Ndjamena fadar gwamnatin kasar.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Thomas Etuh: Gwarzon Ɗan Kasuwa Na 2025

October 25, 2025
Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma (3)
Manyan Labarai

Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma (3)

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Babban Sarki Oweizide Ekpemupolo (Tompolo): Hiddimta Wa Al’umma Ba Tare Da Gajiyawa Ba

October 25, 2025
Next Post
Alakar Gwarzon Dan Kwallo Pele Da Afirka

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

Kasar Sin Ta Nemi Amurka Ta Dakatar Da Hare-haren Shafin Intanet Kan Muhimman Kayayyakinta Nan Take

October 24, 2025
Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

Ba Zan Kwatanta Matsayina Da Na Sarkin Bauchi Ba – Sabon Sarkin Duguri

October 24, 2025
Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar

October 24, 2025
An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

An Kebe Ranar 25 Ga Oktoba A Matsayin Ranar Tunawa Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan

October 24, 2025

Gwamnatin Katsina Ta Ƙara Samar Da Dakarun Tsaro 200 Domin Maganace Ta’addanci

October 24, 2025
Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

Sin Ta Saka Burikan Da Za Ta Cika A Shekaru 5 Masu Zuwa

October 24, 2025
Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

Jam’iyyar NNPP A Kaduna Ta Ƙaryata Batun Tsige Shugabanta

October 24, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.