ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

CMG Ya Shirya Gabatarwa Game Da Shagalin Murnar Bikin Bazara Na Gargajiyar Kasar Sin A Brazil

by CGTN Hausa
3 years ago
CMG

LABARAI MASU NASABA

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Jiya Asabar ranar 3 ga wata bisa agogon wurin a Recife na kasar Brazil, aka gudanar da bikin musamman na Brazil mai taken “Gabatarwar murnar bikin bazarar gargajiyar kasar Sin da kallon shagalin bikin bazara na CMG”, wanda karamin ofishin jakadancin kasar Sin a Recife da ofishin babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin(CMG) dake Latin Amurka suka shirya tare.

Birnin Recife, wani muhimmin gari a arewa maso gabashin Brazil, ya zartar da wata doka a shekarar 2022, inda aka yanke shawarar ayyana bikin bazara na kasar Sin a matsayin bikin birnin a hukumance. Tun daga wancan lokacin, Recife ya zama birni na farko a Brazil dake gudanar da bikin bazara na kasar Sin a hukumance, wanda ke nuna cikakken dankon zumuncin dake tsakanin jama’ar Sin da Brazil.

Shekarar 2024 ta dabbar Dragon ta kasar Sin ta zo daidai da cika shekaru 50 da kulla huldar diplomasiyya tsakanin Sin da Brazil. A wurin gudanar da bikin, an nuna tambarin da kasashen biyu suka tsara don murnar cika shekaru 50 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu. Lamarin da ya nuna cewa, a ko da yaushe kasashen biyu na mutunta juna, da daukar junansu bisa daidaito, da kuma yin hadin gwiwa don samun nasara tare, tun bayan kulla huldar diflomasiyya na tsawon rabin karni. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ADVERTISEMENT
CMG
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Bude Bikin Fina-Finai Na Kasa Da Kasa Na Hanyar Siliki Karo Na 13 A Xi’an
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Yadda Hadin Gwiwar BRICS Ke Ingiza Ci Gaban Kasashe Masu Tasowa

MASU ALAKA

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya
Daga Birnin Sin

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su
Daga Birnin Sin

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

Next Post
Tsarin Rayuwar Yara A Da Da Yanzu, Lamarin Akwai Ban Tausayi

Tsarin Rayuwar Yara A Da Da Yanzu, Lamarin Akwai Ban Tausayi

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

Sojoji Sun Kama Kwamandojin Ƴan Ta’adda A Katsina

September 20, 2026
Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

Jonathan Ya Buƙaci A Ƙarawa Ma’aikata Albashi

September 20, 2026
Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

Tawagar Kasar Sin Ta Lashe Lambobin Zinare 11 A Ranar Farko Ta Gasar Wasanni Ta Asiya

September 20, 2026
Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

Manyan Abubuwa 7 Da Za A Na Tuna Wa Da Tsohon Gwamnan Kogi Marigayi Ibro

September 20, 2026
Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

Sin Ta Harba Tauraron Dan’adam Na Gwaji Da Ya Hade Ayyukan Sadarwa Da Tattara Bayanai Da Sarrafa Su

September 20, 2026
Kano Pillars Ta Lallasa Doma United Da Ci 4-1 A Sani Abacha

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

Osimhen Ba Zai Buga Wa Nijeriya Wasannin Madagascar Da Guinea-Bissau Ba

September 20, 2026
An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

An Bude Taron Masana’antun Kere-Kere Na Duniya Na Shekarar 2026 A Hefei Na Lardin Anhui

September 20, 2026
Tinubu Ya Janye Shirin Halartar UNGA, Shettima Zai Jagoranci Tawagar Nijeriya

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 A Sabbin Hare-Hare A Filato

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci