Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya sake yin tashin gwauron zabi zuwa kashi 33.20 a watan Maris, 2024 – daga kashi 31.70 cikin 100 a watan Fabrairu.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS), ta bayyana hakan a cikin rahotonta na kididdigar farashin kayayyakin masarufi, wanda ke nuna sauyin farashin kayayyaki a ranar Litinin.
- Babban Layin Tashar Wutar Lantarki Na Kasa Ya Sake Faduwa
- Bangaren Kera Motoci Masu Amfani Da Lantarki Na Kasar Sin Ya Yi Kira Ga EU Da Ya Gudanar Da Bincike Bisa Adalci
Talla
Cikakken bayani na tafe…
Talla