Hukumar WAEC Ta Saki Sakamakon Jarrabawar 2021

Daga Suleiman Ibrahim

Hukumar kula da jarrabawa ta WAEC ta saki kashin farko na sakamakon jarrabawarta, na dalibai masu zaman Kansu. Na shekarar 2021.

Dalibai 7,289 ne suka zana jarabawar.
Dalibai 2,938 suka sami daraja ta kredit. Maza 1,396 sai mata 1,542.

Exit mobile version