ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Huldar Sin Da Rasha Ba Za Ta Canja Ba Duk Da Sauye-Sauyen Da Ake Fuskanta A Duniya

by Sulaiman and CGTN Hausa
4 months ago
Rasha

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya gudanar da ziyarar aiki a Sin daga ranar 19 zuwa 20 ga watan nan na Mayu, inda aka samu sakamako mai yawa. A lokacin ziyarar, shugabannin kasashen biyu sun gudanar da tattaunawa, inda suka yi musayar ra’ayi bisa manyan tsare-tsare kan jerin batutuwa masu muhimmanci, tare da cimma sabbin muhimman yarjejeniyoyi na ciyar da cikakkiyar dangantakar hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare tsakanin Sin da Rasha gaba.

A matsayin abin koyi a sabon salon dangantakar manyan kasashe, muhimmanci da tasirin huldar Sin da Rasha, sun wuce iyakar huldar kasashen biyu, kuma “sun zama muhimmin abu da ba zai taba canzawa ba yayin da duniya ke fuskantar sauye-sauye da ba a taba ganin irinsu ba cikin karni”.

Amincewar siyasa, ita ce ingantacciyar alama ta dangantakar Sin da Rasha, kuma ita ce manufa, da muhimmiyar ka’ida ta “Yarjejeniyar sada zumunci da hadin gwiwa tsakanin Sin da Rasha”. A cikin shekaru 25 da suka gabata, duk da sauyin yanayin kasa da kasa, kasashen biyu sun dade suna nacewa ka’idodin “kin ware kai, da kin nuna adawa da juna, da kin yin fito na fito da wani bangare na uku” da wannan yarjejeniya ta tanada, tare da rike mutunta juna cikin daidaito, da rikon amana, da kiyaye alkawari, da hadin gwiwa mai amfani ga juna, inda suka kafa salon koyi na mu’amala tsakanin manyan kasashe da kasashe makwabta. A wannan karon, shugabannin kasashen biyu suka yanke shawarar ci gaba da wannan yarjejeniya, matakin zai inganta daga matsayin tushen amincewar siyasa tsakaninsu zuwa wani sabon matsayi.

ADVERTISEMENT

Tsaye a kan sabon mafari, ciyar da cikakken hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare mafi inganci gaba, bisa jagorancin muhimman yarjejeniyoyin da shugabannin kasashen biyu suka cimma, ba kawai matakin zai karfafa tushen amincewa da juna ba ne, har ma zai inganta hadin gwiwa, da fadada hanyar abota tsakaninsu, tare da zama “muhimmin abin da ba ya canzawa duk da sauye-sauyen da duniya ke fuskanta.” (Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Rasha
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman

    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Rasha
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

September 8, 2026

Next Post
Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci