ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, July 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasa Da Kasa Na Maida Hankali Sosai Kan Mutum-Mutumin Inji Da Suka Gabatar Da Wasanni A Shagalin CMG Na Bikin Bazara

by CGTN Hausa and Sulaiman
5 months ago
Cmg

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam

Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan

Akwai wasu mutum-mutumin inji masu siffofin da Adam da suka gabatar da wasanni masu kayatarwa a gun shagalin babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG, na murnar shiga sabuwar shekarar gargajiya ta al’ummar kasar, al’amarin da ya janyo hankalin mutanen kasa da kasa.

Shafin sada zumunta na kimiyya da fasaha da ake kira CyberRobo ya wallafa bidiyo game da yadda mutum-mutumin injin suka gabatar da wasanni, inda a cewarsa wasanni ne masu matukar ban mamaki.

Kazalika, wasannin mutum-mutumin injin sun jawo hankali sosai daga wasu manyan kafafen yada labaran duniya da dama, ciki har da kamfanin dillancin labarai na Reuters na kasar Birtaniya, da jaridar The Independent ta Birtaniya, da kamfanin dillancin labarai na AP na kasar Amurka, da jaridar India Today ta kasar Indiya da sauransu.

ADVERTISEMENT

A cewar rahotannin kamfanin dillancin labarai na Reuters, wasannin masu kayatarwa da mutum-mutumin injin suka gabatar sun shaida cewa, kasar Sin ta riga ta ayyana fasahar mutum-mutumin inji da fasahar kirkirarriyar basira wato AI a matsayin muhimmiyar manufarta ta “AI+kere-kere”. (Murtala Zhang)

Cmg
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai

    Ra’yin Sin Da Afirka Ya Zo Daya A Fannin Fasahar AI

    Masana Kandagarkin Cututtuka Na Sin Sun Tashi Zuwa Kasar Uganda Don Aikin Hadin Gwiwar Magance Cutar Ebola
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ci Gaban Fasaha Na Hidimtawa Jama’a Cikin Kowane Yanayi A Kasar Sin
Cmg
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam
  • Sulaiman
    Tinubu Ya Miƙa Wa Shettima Takardar Tabbatar Da Shi Abokin Takararsa A Zaɓen 2027
  • Sulaiman
    Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan
  • Sulaiman
    Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

MASU ALAKA

Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam
Daga Birnin Sin

July 16, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan

July 16, 2026
An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai
Daga Birnin Sin

An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai

July 16, 2026
Next Post
Gwamnatin Gabon Ta Haramta Amfani Da Kafafen Sada Zumunta A Ƙasar

Gwamnatin Tarayya Na Biyan Tallafin Man Fetur A Asirce – El-Rufai

Ba Zan Iya Jure Halayen El-Rufai Ba Shi Yasa Na Fice Daga ADC – Salihu Lukman

July 16, 2026
Ra’yin Sin Da Afirka Ya Zo Daya A Fannin Fasahar AI

Ra’yin Sin Da Afirka Ya Zo Daya A Fannin Fasahar AI

July 16, 2026
Duk Da Sauye-Sauyen Tattalin Arziƙi Kashi 79% Na Ƴan Nijeriya Na Cikin Talauci – Bankin Duniya

M.A. Abubakar Ya Zaɓi Farouk Mustapha A Matsayin  Mataimakinsa

Saliba Zai Yi Jinyar Watanni 5 Bayan Raunin Da Ya Samu A Bayansa

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci