ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kofin Duniya: Na fi Son Faransa Ta Kara Da Argentina A Wasan Ƙarshe A Kan Ingila — Vieira

by Rabilu Sanusi Bena
4 months ago

Tsohon ɗan wasan tsakiyar Arsenal, Patrick Vieira, ya bayyana cewa zai fi son tawagar Faransa ta fafata da Argentina a wasan ƙarshe na gasar kofin duniya sama da Ingila.

Vieira, wanda ya lashe gasar kofin duniya tare da Faransa a shekarar 1998, ya ce a ganinsa Ingila za ta fi Argentina zama ƙungiya mai wahalar sha’ani idan suka haɗu a wasan ƙarshe na gasar ta bana.

Faransa ta samu gurbin zuwa wasan kusa da na ƙarshe bayan ta doke Morocco da ci 2 a daren ranar Alhamis.

ADVERTISEMENT

Wannan ya ƙara tsawaita tarihin rashin shan kaye da Faransa ta yi a gasar ta bana, inda har yanzu babu wata ƙasa da ta samu nasarar doke ta tun da aka fara gasar.

Tawagar Faransa da Didier Deschamps ke jagoranta na jiran wanda zai yi nasara a wasan kusa da na kusa da na ƙarshe tsakanin Spain da Belgium domin sanin wacce za ta haɗu da ita a mataki na gaba.

LABARAI MASU NASABA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Sai dai tsohon kyaftin ɗin Faransa, Patrick Vieira, ya fara hasashen yiwuwar abokiyar karawar Faransa a wasan ƙarshe da ake sa ran za a buga ranar 19 ga watan Yuli.

Yayin da yake sharhi a gidan talabijin na ITV, Vieira ya ce: “Gaskiya ina son Faransa ta fafata da Argentina a wasan ƙarshe, saboda Argentina ce ta hana Faransa lashe kofin duniya na 2022 a Qatar, bayan ta doke ta a bugun fenariti sakamakon tashi kunnen doki 3-3.”

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Wasan PSG Da Barcelona

MASU ALAKA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
Wasanni

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
Wasanni

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
Wasanni

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal

October 21, 2026
Next Post
Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing

Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing

LABARAI MASU NASABA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.