Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Korona: Gwamnati Ta Nemi Saudiyya Ta Dage Takunkumi Kan ‘Yan Nijeriya

by
4 months ago
in LABARAI
1 min read
Korona: Gwamnati Ta Nemi Saudiyya Ta Dage Takunkumi Kan ‘Yan Nijeriya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Saudiyya da ta dage takunkumin hana zirga-zirgar da ta sanya wa matafiya ‘yan Nijeriya biyo bayan bullar cutar Omicron a kasar Afirka ta Kudu da aka gano a tsakanin wasu matafiya da aka ce sun ziyarci Nijeriya.

Ambasada Zubairu Dada, Karamin Ministan Harkokin Waje ne ya yi wannan roko a ranar Asabar lokacin da ya gana da Jakadan Saudiyya a Nijeriya Ambasada Faisal bin Ebraheem Al-Ghamdi.

Dada a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun sa Ibrahim Aliyu ya fitar, ya bukaci mahukuntan Saudiyya da su sake duba takunkumin hana zirga-zirgar da suka sanya wa ‘yan Nijeriya dangane da bullar cutar Omicron kamar yadda kasashe da dama da suka haramtawa Nijeriya shiga kasarsu tun da farko suka koma suka yi nazarin nasarorin da Nijeriya ta samu game da yaki da cutar da takwararta Korona, sannan suka dage haramcin.

Labarai Masu Nasaba

Babu Ranar Komawa Yajin Aikin Malaman Jami’o’i A Nijeriya —ASUU

Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle A Fadin Jihar

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Ba Gudu Ba Ja Da Baya Kan Kaddamar Da 5G A Nijeriya – NITDA

Next Post

Babban Taron APC: Gwamnonin Jam’iyyar Sun Dage A Kan Fabarairu

Labarai Masu Nasaba

ASUU Za Ta Daina Taya INEC Aikin Zabe

Babu Ranar Komawa Yajin Aikin Malaman Jami’o’i A Nijeriya —ASUU

by Leadership Hausa
5 mins ago
0

...

Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle A Fadin Jihar

Batanci Ga Ma’aiki: Gwamnatin Sakkwato Ta Sassauta Dokar Kulle A Fadin Jihar

by
31 mins ago
0

...

Zargin Sauyin Sheka Yasa Majalisar Dokokin Kano Ta Dage Zamanta Na Ranar Litinin

Zargin Sauyin Sheka Yasa Majalisar Dokokin Kano Ta Dage Zamanta Na Ranar Litinin

by
16 hours ago
0

...

Deborah: Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Bukaci A Zauna Lafiya

Deborah: Kungiyar Gwamnonin Arewa Ta Bukaci A Zauna Lafiya

by
19 hours ago
0

...

Next Post
APC JAMA’A

Babban Taron APC: Gwamnonin Jam'iyyar Sun Dage A Kan Fabarairu

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: