Bello Hamza">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home JAKAR MAGORI

Kotu Ta Yanke Wa Wani Matashi Hukuncin Bulala 12 Saboda Satar Doya

by Bello Hamza
February 14, 2021
in JAKAR MAGORI
1 min read
doya
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Wata kotun yanki da ke Zuba, Abuja, ta yanke wa wani matashi mai suna Hashirmu Babagida, hukuncin bulala 12 saboda satar doya da aka kiyasata kudinta ya kai Naira 596,000.

‘Yan sanda suna tuhumar Babangida ne, wanda yake zaune a unguwar Dankogi Garage, Zuba, da laifin sata.

Da yake yanke hukuncin, alkalin kotun Malam Gambo Garba ya gargadi Babangida akan ya sauya halinsa ya zama mutumin kirki ya daina sata.

Tun da farko, lauya mai gabata da kara, Mr Chinedu Ogada ya bayyana wa kotun cewa, a ranar 27 ga watan Disamba 2020, wani mai suna Tanko John, ya kai rahoton satar da aka tafka masa a ofishin ‘yan sanda dake Zuba.

Ya kuma ce, binciken da aka gudanar ya nuna cewa. Babangida ya aikata laifin ya kuma amince da aikata laifin da kansa, an kuma samu nasara kwato doyar da ya sata a gidansa.

Mai gabatar da karar ya kuma ce, laifin ya saba wa shashi na 287 na dokar Fanel Kot.

 

SendShareTweetShare
Previous Post

“Yadda Wani Fasto Ya Damfare Ni Naira 500,000’’

Next Post

Kotu Ta Daure Wani Magidanci Shekara 30 Saboda Gutsire Hannun Matarsa

RelatedPosts

Sojan

An Cafke Sojan Da Ya Kashe Dan Shekara 10 Da Izaya A Jihar Kaduna

by Bello Hamza
17 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, ’Yan sanda sun cafke wani soja...

Kashe

Ya Kashe Matarsa Da ’Ya’yansa Don Sun Dame Shi Da Hira

by Bello Hamza
17 hours ago
0

An kama wani uba bisa zargin kashe matarsa da matasan...

Tafkin

Gwakuru: Tafkin Dake Makare Da Kifayen Da Ba A Ci

by Bello Hamza
17 hours ago
0

Daga Rabiu Ali Indabawa, Rafin Gwakuru wani dan karamin tafki...

Next Post
Kotu Ta Daure Wani Magidanci Shekara 30 Saboda Gutsire Hannun Matarsa

Kotu Ta Daure Wani Magidanci Shekara 30 Saboda Gutsire Hannun Matarsa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version