Majalisar dokokin Jihar Filato ta dakatar da dukkan shugabannin kananan hukumomi da kansiloli a kananan hukumomin jihar 17 ba tare da bata lokaci ba.
Kakakin majalisar, Rt. Hon. Ayuba Abok, ya sanar da dakatarwar ne a zaman majalisar a ranar Alhamis.
Cikakken bayani na tafe…