ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

by Sulaiman
2 months ago
Sin

“Nuna juriya”, da “Wuce tsammani”, da “Iya cimma burin ci gaban tattalin arziki na shekara cikin nasara”, kalamai ne da kafofin yada labarai na kasa da kasa da dama suka furta, bayan da gwamnatin Sin ta fitar da sakamakon ayyukan tattalin arziki na rabin farkon shekarar nan a jiya Laraba.

Bisa kididdiga ta matakin farko, GDPn kasar Sin a rabin farko na bana ya kai yuan tiriliyan 69.5704, wanda ya karu da kashi 4.7% idan aka kwatanta da makamancin lokacin bara, bisa la’akari da farashin da ba ya canzawa, wanda ya sa Sin ta kasance a kan gaba tsakanin kasashe masu karfin tattalin arziki a duniya.

Wannan ba wai kawai ya aza tushe mai kyau na cimma burin shekara ta farko ta aiwatar da shirin raya tattalin arziki da zamantakewar al’umma na shekaru biyar-biyar karo na 15 ba ne, har ma ya kara kwarin gwiwa da karfi ga ci gaban tattalin arzikin duniya.Tun farkon wannan shekara, yanayin kasa da kasa ya kasance cikin rudani da sauye-sauye, kuma ci gaban tattalin arzikin duniya ya nuna sanyin jiki baki daya.

ADVERTISEMENT

Asusun ba da lamuni na kasa da kasa IMF, a kwanan nan ya sake rage hasashen bunkasar tattalin arzikin duniya na shekara ta 2026 zuwa kashi 3.0%, yayin da ya kara hasashen bunkasar tattalin arzikin Sin zuwa kashi 4.6%. Sabon rahoton tattalin arzikin Sin na rabin shekara ya wuce tsamanin kasashen waje, wato tattalin arzikin Sin ya jure matsin lamba, kuma ya ci gaba da tafiya ba tare da tangarda ba, tare da kara kuzari don samun ci gaba mai kirkire-kirkire da inganci.

To, ko me ya sa kasar Sin ta iya samun wannan nasara cikin mawuyancin hali? Shugaban cibiyar nazarin ka’idojin bude kofa ga ketare na Sin na jami’ar cinikin waje Sang Baichuan, ya shaida wa manema labarai cewa, tun farkon wannan shekara, Sin ta himmatu wajen inganta samun ingantaccen ci gaba, ta kuma bunkasa sabon karfin samar da kayayyaki, da hidimomi bisa la’akari da yanayin yankunanta, tare da aiwatar da manufofin tattalin arziki masu karfi, da inganci daga manyan fannoni, wanda hakan ya magance matsin lamba daga waje yadda ya kamata.

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

A lokaci guda kuma, kamfanoni sun dauki matakan yin kirkiri. Bugu da kari, ingantaccen karfin juriyar tattalin arzikin Sin, da kyakkyawar makomarsa mai haske, duk sun tallafa wajen inganta nagarta da girman ci gaban tattalin arzikin kasar ta Sin. (Amina Xu)

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026

Next Post
Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.