Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home MANYAN LABARAI

RASUWAR MAITAMA SULE: Jihar Kano Ta Bayar Da Hutun Kwana Guda

by Tayo Adelaja
July 3, 2017
in MANYAN LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da hutun kwana daya na ranar Talata, don yin jana’izar marigayi Dan Masanin Kano Yusuf Maitama Sule.

Kafin rasuwarsa a kasar Masar ranar Litinin, marigayin ya taka muhimmiyar rawa a fannoni daban-daban a Nijeriya, inda ya zamo daya daga cikin mutanen da suka fi fice da kuma kima a kasar.

samndaads

Babban mai taimakawa gwamnan jihar Kano kan kafofin yada labarai Salihu Tanko Yakasai ya ce an ayyana ranar Talata a matsayin ranar hutu saboda rasuwar tsohon fitaccen dan siyasar.

Hakazalika, a ranar Talatar ne za a yi jana’izar marigayin a mahaifarsa da ke jihar Kano bayan an dawo da gawarsa daga kasar Masar wurin da ya yi gajeruwar jinya. Za a yi jana’izar ne da misalin karfe hudu na yamma a fadar Kano da ke Kofar Kudu a ranar Talatar.

SendShareTweetShare
Previous Post

Dan Masanin Kano Maitama Sule Ya Rasu

Next Post

Hukumar EFFC Ta Cafke Saminu Turaki

RelatedPosts

Rigakafi

Korona: Jiga-jigan Nijeriya Na Sulale Wa Waje Amsar Rigakafi

by Muhammad
16 hours ago
0

Daga Khalid Idris Doya, Biyo bayan sake bullar annobar Korona...

Kawuna

Kawuna Ya Turo Ni Kano Don Yin Garkuwa Da Mutane, In Ji Maryam  

by Muhammad
4 days ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, Maryam Muhammad, wadda ta shahara wajen...

Beli

Ka Sake Ba Ni Beli – Maina Ga Alkali

by Muhammad
5 days ago
0

Ya Ce, Da Gaske Ba Shi Da Lafiya Daga Khalid...

Next Post

Hukumar EFFC Ta Cafke Saminu Turaki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version