ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

by CGTN Hausa
4 hours ago
Xi

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

A yau Talata, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya taya Luiz Inacio Lula da Silva murnar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Brazil.

A cikin sakon taya murnar, Xi ya bayyana cewa, a ‘yan shekarun nan, shi da Lula suna ci gaba da tuntubar juna ta hanyoyi daban-daban, tare da ba da jagoranci cikin hadin gwiwa wajen gina al’ummar Sin da Brazil mai kyakkyawar makoma ta bai-daya, domin samar da duniya mai karin adalci da za ta dore zuwa samun sabbin ci gaba.

Xi ya bayyana cewa yana ba da muhimmanci sosai ga ci gaban dangantakar da ke tsakanin Sin da Brazil, kuma a shirye yake ya yi aiki tare da shugaba Lula domin ba da jagoranci ga gina al’ummar Sin da Brazil mai kyakkyawar makoma ta bai-daya a matakin koli, da bude kofofin samun damammaki masu fadi na manyan tsare-tsare a dukkan fannoni a tsakanin kasashen biyu, da kuma ci gaba da inganta walwalar al’ummomin biyu. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

ADVERTISEMENT
Xi
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

    Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

MASU ALAKA

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki
Daga Birnin Sin

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
Daga Birnin Sin

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026
Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka
Daga Birnin Sin

Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

October 27, 2026
Next Post
Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

LABARAI MASU NASABA

Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

October 27, 2026
Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

October 27, 2026
INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

October 27, 2026
Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

October 27, 2026
Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

October 27, 2026
Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

October 27, 2026
Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka

October 27, 2026
Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

Xi Ya Taya Lula Murnar Sake Zabensa A Matsayin Shugaban Brazil

October 27, 2026
Ƙungiyar Ansaru Ta Ɗauki Alhakin Kashe Yahaya Masussuka A Katsina

Ba Don Taimakon Tinubu Ba, Da Buhari Bai Zama Shugaban Ƙasa Ba – Abba Bichi

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci