ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, October 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Sa Ido Sosai Kan Halin Da Ake Ciki A Yankunan Gabas Ta Tsakiya, Gulf, Bahar Maliya Da Kahon Afirka

by CGTN Hausa
11 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

Kasar Sin ta bayyana cewa tana sa-ido sosai kan halin da ake ciki a yankunan Gabas ta Tsakiya, da Gulf, da Bahar Maliya, da kuma Kahon Afirka. Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar, Guo Jiakun, ya bayyana a yau Talata cewa, nan ba da jimawa ba, kasar za ta tura wakilai na musamman don ziyartar kasashen da ke wadannan yankuna.

A wani taron manema labarai, Guo ya ce kasar Sin ta damu sosai game da tsawon lokacin da aka dauka ana gwabza fada da kuma tasirin da hakan ke yi, inda ya yi kira ga bangarorin da abin ya shafa da su warware sabanin da ke tsakaninsu ta hanyar shawarwari da tattaunawa, da kuma cimma yarjejeniyar tsagaita wuta mai dorewa tun da wuri.

Dangane da abin da aka ruwaito na cewa Tarayyar Turai na shirin daukar matakan kasuwanci don rage shigo da kayayyakin sinadarai, da kayan daki da injuna daga kasar Sin wanda ana iya aiwatar da su a shekara mai zuwa kuwa, da yake ba da amsa, Guo ya ce, kasar Sin a kodayaushe ta yi amannar cewa babban abin da yake da muhimmanci a alakar Sin da Tarayyar Turai shi ne hadin gwiwa, kuma ginshikin dangantakar tattalin arziki da cinikayya tsakanin Sin da Turai shi ne cin gajiyar juna da samun nasara ga kowane bangare. Yana fatan Tarayyar Turai za ta mutunta ka’idojin tattalin arziki na kasuwanci da gasa mai adalci, tare da guje wa amfani da hanyoyin warware takaddamar cinikayya ba bisa ka’ida ba.

ADVERTISEMENT

A game da taron nune-nunen hotuna bisa cika shekaru 80 da fara shari’o’in Tokyo, da aka gudanar a hedkwatar MDD da ke birnin New York a ranar 26 ga watan Oktoban nan kuwa, Guo ya bayyana cewa shari’o’in na Tokyo suna da muhimmanci sosai a tarihi da kuma zamanin yau. Sun kasance wani muhimmin bangare na tsarin kasa da kasa da aka shimfida bayan yakin duniya na biyu. Kasar Sin a shirye take ta yi aiki da dukkan kasashe da mutanen da ke son zaman lafiya a duniya, wajen kare gaskiyar tarihi, da kuma kiyaye tsarin kasa da kasa da aka shimfida bayan yakin, tare da kare adalci da daidaito a matakin kasa da kasa. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

    IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

MASU ALAKA

Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

October 27, 2026
An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya
Daga Birnin Sin

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

October 27, 2026
An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

October 27, 2026
Next Post
Atiku Ba Abin Yarda Ba Ne – Wike

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

October 27, 2026
An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

October 27, 2026
Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

October 27, 2026
IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

October 27, 2026
Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci