ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu

by Sulaiman
1 day ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Hukumar kididdiga ta kasar Sin ko NBS, ta fitar da wasu alkaluma dake nuna yadda bunkasar samar da kayayyakin laturoni, da na manyan fasahohi suka taimaka wajen ingiza ribar da manyan masanaantun sashen suka samu, da sama da kaso 10 cikin watanni tara na farkon shekarar nan ta 2026.

Alkaluman da NBS ta fitar a yau Talata, sun nuna yadda ribar masanaantun sashen ta karu da kaso 15.5 bisa dari a mizanin shekara-shekara, wato ribar yuan tiriliyan 6.03, kwatankwacin dala biliyan 897.7 tsakanin watan Janairu zuwa Satumban bana, alkaluman da suka tabbatar da wanzuwar ci gaban sashen da kaso sama da 10 tun daga farkon shekarar nan ta bana. Har ila yau, NBS ta ce a watan Satumban da ya gabata kadai, ribar masanaantun ta karu da kaso 14.4 bisa dari a mizanin shekara-shekara.

Sashen cinikayyar kayayyakin laturoni ne kan gaba wajen ingiza ribar masanaantun, inda ribar ta ninka wadda suka samu a shekarar da ta gabata, tare da bayar da gudunmawar kason maki 9.6 bisa dari na ribar masanaantun. (Mai Fassara: Saminu Alhassan)

ADVERTISEMENT
Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
  • Sulaiman
    Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

MASU ALAKA

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Daga Birnin Sin

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Next Post
INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

October 28, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

October 28, 2026
Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

October 28, 2026
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

October 28, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

October 28, 2026
Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

October 28, 2026
Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

October 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.