ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Hare-haren Lakurawa Ke Mayar Da Ƙauyuka Kufai A Kebbi Da Sakkwato

by Sulaiman
2 weeks ago
Lakurawa

Wasu mazauna Jihar Kebbi sun tare babbar hanyar Jega zuwa Kontagora ranar Asabar, domin nuna rashin jin daɗinsu kan hare-haren da ake ci gaba da kai wa al’ummominsu, waɗanda ake zargin ’yan ta’addan Lakurawa ne ke aikatawa.

Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ya nuna masu zanga-zangar suna kunna wuta a kan hanyar, duk da ƙoƙarin jami’an ’yansanda na tarwatsa su ta hanyar amfani da hayaki mai sa hawaye.

Wani mazaunin Jega, Nazeer Muhammad, ya shaida wa Daily Trust cewa, ƙauyuka da dama da ke kewaye da yankin na su sun zama kufai, sakamakon hare-haren da ƙungiyar ta’addanci ta Lakurawa ke kaiwa, lamarin da ya tilasta wa mazauna ƙauyukan gudun hijira zuwa wuraren da suka fi samun tsaro.

ADVERTISEMENT

Ya ce: “A halin yanzu garinmu ya cika makil da mutanen da suka rasa matsugunansu, wasu daga cikinsu, a filin Allah suke kwana.”

A cewarsa, wasu daga cikin mutanen da suka rasa matsugunansu sun fito ne daga al’ummomin Mayama da Ungushi da ke Jihar Sakkwato.

LABARAI MASU NASABA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

Shi ma wani mazaunin Jega, wanda ya bayyana sunansa da Malam Idris kawai, ya ce a ranar Lahadi wasu manyan motoci guda takwas ɗauke da mutanen da suka tsere daga gidajensu sun iso wannan garin.

Ya ce: “Wasu daga cikinsu suna zaune a makarantu, yayin da wasu ba su da wurin fakewa. Tallafin mutanen kirki ne kawai suke dogaro da shi wajen rayuwa.”

Taɓarɓarewar Tsaro: Yadda Hare-haren Lakurawa Ke Mayar Da Ƙauyuka Kufai A KebbiWasu mazauna Jihar Kebbi sun tare babbar hanyar Jega zuwa Kontagora ranar Asabar, domin nuna rashin jin daɗinsu kan hare-haren da ake ci gaba da kai wa al’ummominsu, waɗanda ake zargin ’yan ta’addan Lakurawa ne ke aikatawa.Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ya nuna masu zanga-zangar suna kunna wuta a kan hanyar, duk da ƙoƙarin jami’an ’yansanda na tarwatsa su ta hanyar amfani da hayaki mai sa hawaye.Wani mazaunin Jega, Nazeer Muhammad, ya shaida wa Daily Trust cewa, ƙauyuka da dama da ke kewaye da yankin na su sun zama kufai, sakamakon hare-haren da ƙungiyar ta’addanci ta Lakurawa ke kaiwa, lamarin da ya tilasta wa mazauna ƙauyukan gudun hijira zuwa wuraren da suka fi samun tsaro.Ya ce: “A halin yanzu garinmu ya cika makil da mutanen da suka rasa matsugunansu, wasu daga cikinsu, a filin Allah suke kwana.”A cewarsa, wasu daga cikin mutanen da suka rasa matsugunansu sun fito ne daga al’ummomin Mayama da Ungushi da ke Jihar Sakkwato.Shi ma wani mazaunin Jega, wanda ya bayyana sunansa da Malam Idris kawai, ya ce a ranar Lahadi wasu manyan motoci guda takwas ɗauke da mutanen da suka tsere daga gidajensu sun iso wannan garin.Ya ce: “Wasu daga cikinsu suna zaune a makarantu, yayin da wasu ba su da wurin fakewa. Tallafin mutanen kirki ne kawai suke dogaro da shi wajen rayuwa.”

Lakurawa
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
  • Sulaiman
    Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Lawal Ya Rantsar Da Manyan Sakatarori Biyar

MASU ALAKA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna
Manyan Labarai

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai
Manyan Labarai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume
Manyan Labarai

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Next Post
Dangote

Dangote Ya Ware Hannun Jari Na ₦366m Ga ’Yan Gudun Hijira, Zai Tallafa Wa ’Yan Mata 6,000

LABARAI MASU NASABA

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026
2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

2027: Duk ’Yan Arewan Da Ke Takarar Shugaban Ƙasa Maƙiyan Arewa Ne – Akume

October 24, 2026
Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

Wane Irin Tasiri Sabuwar Doguwar Tafiya Za Ta Yi Wa Duniya?

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.