ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

by Rabilu Sanusi Bena
4 hours ago

Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Jihar Kano (KSFA), Alhaji Sharif Rabiu Ahlan, ya bayyana cewa rashin masu zuba hannun jari a harkar ƙwallon ƙafa shi ne babban ƙalubalen da hukumar ke fuskanta, duk da yawan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa da kuma matasa masu hazaƙa da jihar ke da su.

Ahlan ya ce hukumar na ƙoƙarin tabbatar da ci gaba da gudanar da gasar ƙalubale a ƙananan hukumomi 44 na jihar. Sai dai ya jaddada cewa ana buƙatar ƙarin kuɗaɗe domin inganta ayyukan hukumar da kuma mayar da Kano cibiyar da za ta riƙa samar da ƙwararrun ƴan wasa ga manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na duniya.

Da yake magana da manema labarai a Kano, Ahlan ya bayyana cewa jihar na daga cikin wuraren da ƙwallon ƙafa ta fi samun karɓuwa a Nijeriya, lamarin da ya taimaka wajen samun ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa masu rajista fiye da 500 a faɗin jihar. Ya ce hukumar da yake jagoranta ta mayar da hankali ne wajen gano matasa masu hazaka da taimaka musu su samu damar taka leda a matakin ƙasa da ƙasa.

ADVERTISEMENT

Ya ƙara da cewa, duk da ɗimbin ƙungiyoyin da ake da su, rashin tallafin kuɗi daga masu zuba hannun jari na kawo cikas ga ƙoƙarin bunƙasa harkar ƙwallon ƙafa a jihar. A cewarsa, samun isasshen jari zai taimaka wajen inganta gasanni, horar da ƴan wasa da samar da yanayin da zai ba su damar nuna ƙwarewarsu.

Ahlan ya yi kira ga masu hannu da shuni a cikin Kano da wajen jihar da su zuba jari a harkar ƙwallon ƙafa. Ya ce hakan zai taimaka wajen farfaɗo da harkar, da gano ƙwararrun ƴan wasa da kuma ba su damar nuna bajintarsu a manyan gasanni na duniya.

LABARAI MASU NASABA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Wasan PSG Da Barcelona

MASU ALAKA

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United
Wasanni

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa
Wasanni

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal
Wasanni

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Wasan Bayern Munich Da Arsenal

October 21, 2026
Next Post
NDC Ta Caccaki Tinubu Da APC Kan Raba Motocin Prado Na Sama Da Biliyan Ɗaya

NDC Ta Caccaki Tinubu Da APC Kan Raba Motocin Prado Na Sama Da Biliyan Ɗaya

LABARAI MASU NASABA

An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

October 26, 2026
Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50  A Taraba

Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50 A Taraba

October 26, 2026
Kano Da Wasu Jahohi 7 Da Ake Hasashen Samun Hazo Yau Litinin – NiMet

Kano Da Wasu Jahohi 7 Da Ake Hasashen Samun Hazo Yau Litinin – NiMet

October 26, 2026
NDC Ta Caccaki Tinubu Da APC Kan Raba Motocin Prado Na Sama Da Biliyan Ɗaya

NDC Ta Caccaki Tinubu Da APC Kan Raba Motocin Prado Na Sama Da Biliyan Ɗaya

October 26, 2026
Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

October 26, 2026
INEC Za Ta Yanke Hukunci Kan Takarar Pantami, Gwarzo, Da Adebutu Ranar 29 Ga Oktoba

INEC Za Ta Yanke Hukunci Kan Takarar Pantami, Gwarzo, Da Adebutu Ranar 29 Ga Oktoba

October 26, 2026
Wata Mata Ta Caka Wa Mijinta Wuƙa Kan Rigimar Wayar Salula A Bauchi

Wata Mata Ta Caka Wa Mijinta Wuƙa Kan Rigimar Wayar Salula A Bauchi

October 25, 2026
An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

An Yi Taron Karawa Juna Sani Na Murnar Cika Shekaru 81 Da Maido Da Taiwan Kasar Sin A Birnin Fuzhou

October 25, 2026
Nan Gaba Kaɗan Zan Bayyana Waɗanda Ke Daƙile Takarata – Pantami

Nan Gaba Kaɗan Zan Bayyana Waɗanda Ke Daƙile Takarata – Pantami

October 25, 2026
Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

Xi Da Sarki Philippe Na Belgium Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 55 Da Kulla Alakar Kasashensu

October 25, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.