ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

by CGTN Hausa
15 hours ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

An bude taron kasa da kasa kan hakkin mallaka na shekarar 2026, jiya Litinin a Dunhuang na lardin Gansu, wanda hukumar kula da hakkin mallaka ta kasar Sin da kungiyar kare hakkin mallaka ta duniya suka gudanar da shi tare.

Taron mai taken “Hakkin mallaka da masana’antun kirkire-kirkire a zamanin fasahar zamani da kirkirarriyar Basira wato AI: Kare kayan tarihi na al’adu da ingiza kirkire-kirkire”, na da nufin ingiza ci gaban masana’antun kirkire-kirkire cikin inganci da kara azamar kiyaye kayan tarihi na al’adu da yin amfani da su yadda ya kamata, bisa bukatun bunkasar zamanin fasahar zamani da fasahar AI, ta amfani da hakkin mallaka a matsayin mahadar dake hada gargajiya da makomar gobe. Hakan zai samar da hikima da karfi wajen samar da wadata ga al’adun duniya.

An ba da labari cewa, a yayin taron, hukumar kula da hakkin mallaka ta kasar Sin da kungiyar kare hakkin mallaka ta duniya sun sanya hannu kan takardar neman kulla hadin gwiwa, inda za su yi hadin gwiwa kan gudanar da aikin gwaji na “hakkin mallaka da al’adun jama’a da yawon bude ido” a birnin Chongqing da kuma birnin Jincheng na lardin Shanxi na kasar Sin.(Amina Xu)

ADVERTISEMENT

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

MASU ALAKA

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet
Daga Birnin Sin

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

November 3, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

November 3, 2026
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

November 3, 2026
Next Post
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

LABARAI MASU NASABA

Badakalar Rajistar Masu Zaɓe: Ezekwesili Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Mai Zaman Kansa

Badakalar Rajistar Masu Zaɓe: Ezekwesili Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Mai Zaman Kansa

November 4, 2026
Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

Neman Bayani Game Da Jigon Kalmar ‘China+’ Na Kara Maimaituwa A Shafukan Intanet

November 3, 2026
Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya

November 3, 2026
An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

November 3, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Za Mu Biya Ma’aikata Alawus ɗin Sufuri na Naira 70,000 — Gwamnatin Kebbi

November 3, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

November 3, 2026
Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

Shugabannin Kasashen Waje Za Su Halarci Baje Kolin Hajojin Da Ake Shigowa Da Su Kasar Sin

November 3, 2026
Yadda Na Sayar Da Kadarori Na Don Ɗaukar Nauyin Ɗalibai A Ƙasashen Waje – Kwankwaso

APC Ta Musanta Zargin Kwankwaso Kan Cire Sunan Gwarzo A Jerin ‘Yan Takarar Gwamna A Kano

November 3, 2026
An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.