ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 3, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

by Sulaiman
3 hours ago
Yansanda

Majalisar Dokokin Tarayya na shirin miƙa kudirin dokar kafa rundunar ’yansandan jihohi ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, domin ya sanya wa dokar hannu, bayan kammala tantance sahihancin amincewar da majalisun dokokin jihohi 28 suka bayar.

Magatakardar Majalisar Dokokin Tarayya, Kamoru Ogunlana, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, inda ya tabbatar da cewa adadin majalisun dokokin jihohin da suka amince da kudirin gyaran kundin tsarin mulki ya haura adadin jihohi 24 da kundin tsarin mulki ya tanada.

Ya ce ofishinsa ya gudanar da aikin tantance rahotanni da takardun sakamakon zaman majalisun jihohin domin tabbatar da sahihancinsu, da kuma tabbatar da cewa bayanan sun yi daidai da matakan da kowace majalisa ta ɗauka.

ADVERTISEMENT

A cewarsa, ganin cewa adadin jihohin da suka amince da kudirin ya kai matakin da ake buƙata, ana ƙoƙarin ganin an kammala sauran matakan gudanarwa domin miƙa kudirin ga Shugaban Ƙasa, bisa tanadin dokar tabbatar da sahihancin dokoki ta shekarar 2004.

Kudirin dokar na neman yin gyara ga Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya na 1999 domin samar da rundunonin ’yansandan jihohi da sauran abubuwan da suka shafi hakan.

LABARAI MASU NASABA

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ƙara samun kiraye-kirayen samar da tsarin aikin ’yansanda mai zaman kansa a jihohi, domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar Nijeriya.

Yansanda
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja
  • Sulaiman
    An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa
  • Sulaiman
    Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

MASU ALAKA

Tinubu
Manyan Labarai

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026
Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

November 3, 2026
Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja
Manyan Labarai

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

November 3, 2026
Next Post
Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

LABARAI MASU NASABA

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

An Bude Dandalin Baje Kolin Aladu Na Dunhuang A Yankin Arewa Maso Yammacin Sin

November 3, 2026
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

An Yi Garkuwa Da Ɗaliban Makarantar Islamiyya 14 A Neja

November 3, 2026
Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

Wang Yi Ya Gana Da Mataimakin Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Da Kuma Mai Bada Shawara Kan Harkokin Tsaron Saudiyya

November 3, 2026
Tinubu

An Buƙaci Tinubu Ya Dakatar Da Karɓar Bashi, Ya Bayyana Ayyukan Da Za A Gudanar

November 3, 2026
Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

Firaministan Kasar Sin Ya Halarci Bikin Bude Babban Taron Intanet Na Duniya Na Wuzhen Na 2026

November 3, 2026
Majalisa Ta Nemi Tinubu Ya Canza Dabarun Yaƙi Da Ta’addanci Don Kawo Ƙarshen Kashe-kashe

Majalisa Na Gab Da Miƙa Ƙudirin Kafa ’Yansandan Jihohi Ga Tinubu Don Tabbatarwa

November 3, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Hakkin Mallaka Na Shekarar 2026

November 3, 2026
Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

Dalilin Da Ya Sa ‘Yan Bindiga Ba Za Su Daina Kai Hare-hare Ba – Sheikh Gumi

November 3, 2026
Wani Mutum Ya Rasu Yayin Ciro Tukunyar Gas Daga Cikin Rijiya A Kano

Gwamnatin Kano Ta Kama ’Yan Kasuwa Kan Sauya Wa Kayayyaki Kwanan Watan Daina Amfani Da Su

November 3, 2026
Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

November 3, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.