Jagororin Jam’iyyar Kwaminis Ta Kasar Sin Sun Gudanar Da Taron Nazarin Tattalin Arziki Da Ayyukan Jam’iyya Da Yaki Da Cin Hanci Na 2025
A yau Litinin ne ofishin hukumar siyasa ta kwamitin kolin jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin, ya kira taron nazari da...