Yanzu-Yanzu: Shugaban Hukumar REMASAB, Haruna Zago Ya Rasu
Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano (REMASAB), Ambasada Haruna Zago, ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Wani ma’aikacin...
Shugaban Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano (REMASAB), Ambasada Haruna Zago, ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Wani ma’aikacin...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya sanar da sauya tsarin cajin ATM, inda ya soke damar cire kuɗi kyauta sau uku...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Jaba/Zangon Kataf a Jihar Kaduna, Hon. Amos Gwamna Magaji, ya fice daga jam’iyyar PDP...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana damuwarsa kan gazawar Nijeriya wajen cimma wadatar abinci duk da yalwar albarkatun da...
Kamfanin Dangote na Peugeot Automobiles Nigeria Limited (DPAN), wanda ke kera wa da tallata motocin Peugeot a Nijeriya, ya fara...
Hukumar lura da Jami’o’i ta ƙasa (NUC) ta dakatar da bayar da lasisin kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu na...
Albarkacin ranar masoya ta duniya da Hukumar kula da al'adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNESCO) ta fitar da 14, ga...
Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun afka garin Dogon Ruwa da ke ƙaramar hukumar...
Gwamnan Jihar Filato, Barr. Caleb Mutfwang, ya nuna matuƙar damuwa kan yawaitar daina makaranta a yankunan da ake haƙar ma’adanai...
Wani babban jami’in Ƴansanda, ASP Shafi’u Bawa, na rundunar 61 Police Mobile Force (PMF), an tsinci gawarsa a dakinsa a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.