ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ribar Manyan Kamfanonin Sin Ta Karu Da Kashi 18.8% Cikin Watanni Biyar Na Farkon Bana

by CGTN Hausa and Sulaiman
4 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Ribar da manyan kamfanonin kasar Sin suka samu ta karu da kashi 18.8 cikin 100 a mizanin shekara-shekara a tsakanin watan Janairu zuwa Mayu, wadda ta zarce karuwar kashi 18.2 cikin 100 a cikin watanni hudu na farkon bana, kamar yadda bayanai daga hukumar kididdiga ta kasar Sin (NBS) suka nuna a yau Asabar.

Kamfanonin da ke samun kudaden shiga na kasuwanci na a kalla Yuan miliyan 20 (kimanin dala miliyan 2.93) sun samu jimillar ribar da ta kai Yuan tiriliyan 3.14 cikin watanni biyar, a cewar hukumar ta NBS.A watan Mayu kadai, ribar manyan kamfanonin ta karu da kashi 21.1 cikin 100 idan aka kwatanta da makamancin lokaci na shekarar da ta gabata, kamar yadda bayanan hukumar ta NBS suka bayyana. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

    Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara
  • Sulaiman
    Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci
  • Sulaiman
    2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku
ADVERTISEMENT

MASU ALAKA

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane
Daga Birnin Sin

November 4, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO
Daga Birnin Sin

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026
Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD
Daga Birnin Sin

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

November 4, 2026
Next Post
Sin Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Fahimtar Juna Da Aka Cimma Tsakanin Amurka Da Iran

Iran Ta Jaddada Cewa Ba Ta Da Wani Shiri Na Bada Damar Binciken Wuraren Nukiliyarta

LABARAI MASU NASABA

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

November 4, 2026
Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

November 5, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Zargin Yi Wa Tinubu Kamfen A Masallaci: Hukumar Shari’a Ta Bauchi Ta Gayyaci Limamin Da Aka Cire

November 4, 2026
Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

November 4, 2026
Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

November 4, 2026
Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

November 4, 2026
Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

November 4, 2026
Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka

Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci