Lallai Ƴan Nijeriya Suke Bibiyar Aiyukan Ƴan Majalisu – Shugaban EFCC
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Ola Olukoyede, ya yi kira ga 'yan Nijeriya da su shiga...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Ola Olukoyede, ya yi kira ga 'yan Nijeriya da su shiga...
A safiyar jiya Alhamis ne ‘yan bindiga suka tare babbar hanyar Gusau–Funtua a Jihar Zamfara tare da yin garkuwa da...
Babu Bukatar Tada Hankali Kan Karuwar Farashin Mai – IPMAN Ga ‘Yan Nijeriya
Kungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) ta sanar da dakatar da kiwo da dadaddare da hana yara shiga harkar kiwo...
Ajuri Ngelale, mai magana da yawun Shugaba Bola Tinubu ya sanar da yin murabus daga muƙaminsa, inda ya bayyana matsalolin...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe cibiyar koyon tukin mota ta jihar Kano bayan shekara takwas tana a kulle....
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fara sayar da tan 30,000 na shinkafar a farashi mai rahusa na Naira 40,000 kan buhu...
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya ba da umarnin aika wa da motoci bas cikin Ilorin domin taimakawa masu zirga-zirga...
Ana zargin wasu 'yan bindiga sun kashe wani jami’in ‘yansanda, Insifekta Eze, da wani ɗan sa kai a Sokoto a...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani fitaccen jagoran ƙungiyar ƴan daba, Abba Bala Burakita, bayan wata arangama...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.