‘Yansandan Sun Cafke Mutane 5 Kan Zargin Yin Garkuwa Da Mutane, Sun Kwato Miliyan 4
Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa, ta ce jami’anta sun kama wasu mutane biyar da ake zargin masu garkuwa da mutane ne.
Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa, ta ce jami’anta sun kama wasu mutane biyar da ake zargin masu garkuwa da mutane ne.
Gwamnatin tarayya ta nemi afuwar dalibai da iyaye bayan da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta janye yajin aikin watanni takwas.
Babbar Kotun Tarayya ta daya da ke Yola a Jihar Adamawa, karkashin jagorancin mai shari’a A.M. Anka, ta soke zaben...
Rundunar ‘yansandan Jihar Kaduna ta ce jami’anta sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga guda biyu tare da kwato makamai...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta dakatar da yajin aikin da ta kwashe watanni takwas tana yi, kamar yadda Leadership Hausa ta...
An Ceto Mutane 18 Yayin Da ‘Yansanda Suka Dakile Harin ‘Yan Bindiga A Katsina
Baraka tsakanin gwamnatin Jihar Kogi da kamfanin simintin Dangote na dada zafafa sakamakon umarnin da gwamna Yahya Bello ya bayar...
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta sallami shugaban masu rajin fafutukar kafa kasar Biyafara, Nnamdi Kanu.
Wasu mahara dauke da makamai sun kashe manoma biyar a ranar Laraba a kauyen Yelwata da ke karamar hukumar Guma...
Hukumar Hisbah a Jihar Jigawa ta kama wasu masu karuwai 25 a karamar hukumar Kazaure.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.