Gwamnan Nasarawa Ya Sallami Kwamishinoni Shida Na Majalisar Zartarwar Jihar
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sallami kwamishinoni shida daga muƙamansu a wani garambawul da ya yi wa Majalisar Zartarwar...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sallami kwamishinoni shida daga muƙamansu a wani garambawul da ya yi wa Majalisar Zartarwar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabon bataliyar sojoji a Jihar Kwara domin ƙarfafa tsaro da kuma...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya tabbatar wa 'yan Nijeriya cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ƙara ƙaimi wajen...
Iyaye da sauran jagororin al’umma sun kasance masu nuna damuwa sosai da yanayin karuwar hadurran da ake fuskanta dangane da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sanya hannu kan wasu Dokokin Zartarwa da za su kafa sabon tsarin gudanar da...
A yau Laraba ne aka kaddamar da taron kasa da kasa na bunkasa hanyar siliki ta dijital na 2026, wanda...
Wata kungiyar attajirai da Amit Bhatia - attajiri dan kasar Indiya ke jagoranta, ta nuna sha'awar siyan kaso 30 na...
Yau Laraba, asibitin tafi da gidanka na jirgin sojin ruwan rundunar PLA ta Sin watau Auspicious Ark, ya tashi daga...
Iran ta sake musanta zargin cewa tana da wani ɓoyayyen wurin gudanar da ayyukan nukiliya a Dutsen Kolang, bayan da...
A yau Laraba ne aka kafa cibiyar binciken wayewar kai ta duniya a hukumance, wani dandali da aka tsara domin binciken ilimi a mabambantan bangarori, mai babban matsayi, wanda cibiyar nazarin kimiyyar zamantakewar al’umma ta kasar Sin ta kafa. A nan gaba kuma, cibiyar za ta aiwatar da ayyukan nazari, da bayyana shawara kan wayewar kan duniya, kuma za ta rubuta "Littafi mai bayyana ra’ayoyin manazarta game da musayar al'adu", da samar da dakin adana bayanai na binciken wayewar kan duniya da sauransu. Har ila yau, cibiyar za ta ci gaba da samar da sakamakon bincike mai inganci a fannoni masu muhimmanci, kamar ka'idodin wayewar kai, da kwatancen al'adu, da fasahar AI, da ci gaban al'adun duniya, da dogaro da manyan bukatun kasa bisa manyan tsare-tsare, domin samar da tushen tunani, da goyon bayan basira ga gina kyakkyawar makomar bil-Adam ta bai daya. (Amina Xu)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.