Sojoji Sun Hallaka Wani Jagoran ’Yan Ta’adda A Katsina
Dakarun haɗin gwiwar rundunar tsaron Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun hallaka wasu ’yan ta’adda biyu, ciki har da...
Dakarun haɗin gwiwar rundunar tsaron Arewa maso Yamma, Operation FANSAN YAMMA, sun hallaka wasu ’yan ta’adda biyu, ciki har da...
Da safiyar yau 16 ga watan nan, jami'in farko na gwamnatin yankin musamman na Hong Kong Lee Ka Chiu John ya gabatar da shirin shekaru 5 na farko na raya yankin musamman na Hong Kong ga hukumar kafa dokokin yankin, inda ya bayyana cewa, shi ne karon farko da aka gabatar da shirin, kuma ya zo a daidai lokacin da gwamnatin Sin ta fara aiwatar da shirin ci gaban tattalin arziki da zamantakewar al'ummar Sin na shakaru biyar-biyar karo na 15. A cewarsa, wannan wani mataki ne da gwamnatin yankin Hong Kong ke dauka don kama hanya iri daya tare da gwamnatin tsakiyar kasar, da kuma shiga a dama da ita don tabbatar da bin tsarin ci gaban kasa yadda ya kamata, kana da kaiwa ga matsaya daya tsakanin al'umma da karfafa hadin gwiwar mabambantan bangarori, ta yadda za a ciyar da Hong Kong gaba daga kwanciyar hankali zuwa samun wadata, da kuma cimma ingantaccen ci gaba. Lee Ka Chiu John ya ce, an kama hanya mafi dacewa ta samun ci gaba da rarraba albarkatu yadda ya kamata da kuma tabbatar da kwanciyar hankalin al’umma a dogon lokaci, da ba da tabbaci ga jin dadin mazauna da muradun masu zuba jari na wurare daban-daban, bisa shirin na shekaru 5. Dadin dadawa, za a kara raya yankin Hong Kong bsia tsarin bude kofa ga ketare da amfanarwa ga kowa, kuma cikin ’yanci da adalci da wadata da tsaro, inda hakan zai sa yankin Hong Kong ya zama mahadar Sin da duniya, da kuma zama yanki mai jawo hankalin kasa da kasa da zai kasance cike da kuzari da damammaki. (Amina Xu)
Mataimakin Shugaban Kasa,, Kashim Shettima, ya bayyana cewa gwamnonin jihohin Arewa shida kacal daga cikin 19 ne suka goyi bayan...
A yau Laraba 16 ga watan Satumba, aka bude hanyar ruwa ta Pinglu wadda ita ce hanya ta farko da ta hada kogi da teku, tun bayan kafuwar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin. Kuma wannan ya kafa tarihin zirga-zirga cikin teku a yankin kudu maso yammacin kasar Sin tare da shigar da hadin gwiwar Sin da kasashen ASEAN cikin wata muhimmiyar gaba. Sabuwar hanyar ruwan za ta rage tsada da kara ingancin jigila da sufurin jiragen ruwa. Kuma uwa-uba tana gabatar wa duniya wata sabuwar budaddiyar hanya. Hanyar ta kara zurfafa hade Sin da kasashen ASEAN. Bugu da kari, za ta inganta hadin gwiwar moriyar juna tsakanin Sin da ASEAN, tare da zama wata kafa da duniya za ta more damarmakin da ke tattare da kasar Sin. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Peter Obi, ya ƙarfafa gwiwar ’yan Nijeriya su saka hannun...
Fasahar kirkirarriyar basira ta AI na ci gaba da fita daga dakunan bincike cikin sauri, tana shiga masana’antu, harkokin sufuri,...
Rundunar ’Yansandan Jihar Yobe ta kama mutane 240 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da kisan kai,...
Kasar Sin ta amince tare da fitar da jerin ka’idoji irinsa na 3, na na’urar kiwon lafiya mai sadarwa tsakanin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Barrister Hafsat Ada’u Kutama a matsayin mukaddashiyar shugabar Hukumar Korafe-korafen Jama’a da...
A yau Laraba, kasar Sin ta harba taurarin dan’adam guda tara zuwa da’irorin da aka tsara hawansu a sararin samaniya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.