• English
  • Business News
Saturday, November 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Jama’ar barkanku da wannan rana ta juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na ‘GORON JUMA’A’.

Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa har ma da wadanda aka juma’a ba a hadu ba ko ake son haduwa da su irin na makaranta. Kafin na mika sakon gaisuwar ta ku sai na fara mika tawa gaisuwar zuwa ga Editana Abdukrazak Yahuza Jere, tare da sauran ma’aikata baki daya da fatan an yi Juma’a lafiya.

  • Shugaban Zimbabwe Ya Yi Tsokaci Game Da Sabon Ginin Majalissar Dokoki Da Kasar Sin Ta Samar Da Kudaden Gudanarwa
  • Ba Zan Koma APC Ba – Mataimakin Tambuwal

Sakon goron juma’a zuwa ga dukkanin ‘yan uwana, iyaye, yayye, da kanne da abokan arziki baki daya da fatan suma sun yi juma’a lafiya. Yanzu kuma zan mika kadan daga dikin sakonnin da kuka turo kamar haka:

Sako daga Dahiru Musa (Mai saida Jarida bakin bata Jihar Kano):

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida ta mu mai albarka, ina son mika goron juma’a ga abokanaina kamar Alhaji Jinjiri na Alhaji Shu’aibu Lamiru Musa Mile 12 Legas, dana getso Bebeji da Kabiru me shayi, da Dan Habi zabo da Yusuf Letu, dukka a garin sabon Layin Kara Gwarzo  Jihar Kano.

LABARAI MASU NASABA

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

Sako daga Bala Dan Koli Gwada Jihar Niger Karamar Hukumar Shiroro:

Salam. Dafatan an wuni lafiya, ina wa ‘yan uwana barka da Juma’a irin su; Alhaji Rabiu Dan Koli da Alhaji Marillo mai kwaya da Abdulkadir Sardaunan Getso dukkansu a garin Gwada. Na gode, Allah ya karawa Jaridar Leadaship albarka amin.

Daga Hadi Tsohon Sarki Daura-08164205067-08127909054:

Ass. Gaisuwar Goron Juma’a ga mai girma shugaban hukumar Ilimi bai daya na Jihar Katsina Alh. Lawal Buhari Daura, da mai girma shugaban karamar hukumar Daura Hon. Alh Bala Musa, da mai girma shugaban hukumar Ilimin bai daya na karamar hukumar Daura Alh. Nura Lawal, da mai girma kansilan mazabar Uban dawaki B. Ward Daura Hon. Malam Ubale da mai girma shugaban matasa na jam’iyyar APD Ta Jihar Katsina Alh. Murtala Shehu, Da fatan Allah ya kara karesu daga sharrin makiya na fili dana boye, Allah ya kara rufa musu asiri duniya da lahira Amin.

Daga Haj. Aisha Rilwan Jihar Baudhi:

Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga ‘Yan uwana Haj. Marka, da Salamatu Rilwan, da Khajija da Hafsat. Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga Kawayena Hadiza Jibril, Haj. Sadiya, Abida Ahmad, Zuhriyya Aminu, Suwaiba Sauban da sauran kawayena duk a garin Bauchi.

Daga Ahmad Halliru Jihar Katsina:

Ina gaida masoyiyata, abar kaunata, muradin zudiyata Leemat Beauty, sakon na musamman ne zuwa gareta abar alfahari na. Ina gaida abokaina Sulaiman me inkiya, Fauwaz na Azima, Faisal dan boi, Masoyi me jama’a, Safyanu J.k, dan Adamawa, Bello yaron kirki, da duk jama’ar AZ Group.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Majalisa Na Binciken Kwangilar Titin Naira Biliyan 1.46 Da Aka Yi Watsi Da Shi A Kaduna
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

November 8, 2025
Jerin Gwarazan Taurarinmu!
Rahotonni

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
Mun Dakile Hari A Kano Da Ka Iya Zama Mafi Muni A Tarihin Nijeriya —Irabor
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

October 17, 2025
Next Post
Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kwalliya Na Biyan Kudin Sabulu A Kano – Dakta Fauziyya

Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kwalliya Na Biyan Kudin Sabulu A Kano - Dakta Fauziyya

LABARAI MASU NASABA

Maganin Nankarwa (4)

Maganin Nankarwa (4)

November 8, 2025
Kotu Ta Yanke Wa Wata Budurwa Hukuncin Shekaru 4 A Kano, Duba Laifinta

Kotu Ta Yanke Wa Wata Budurwa Hukuncin Shekaru 4 A Kano, Duba Laifinta

November 8, 2025
NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025
Shugaba Tinubu Da Shugaban Ƙasar Saliyo, Sun Yi Ganawar Sirri A Abuja

Shugaba Tinubu Da Shugaban Ƙasar Saliyo, Sun Yi Ganawar Sirri A Abuja

November 8, 2025
Majalisa Na Binciken Kwangilar Titin Naira Biliyan 1.46 Da Aka Yi Watsi Da Shi A Kaduna

Matsalar Tsaro: Yadda Dabarun Uba Sani Suka Mayar Da Tsoro Zuwa Kyakkyawar Fata A Jihar Kaduna

November 8, 2025
Majalisa Ta Ƙaryata Karɓar Dala Miliyan 10 Don Daƙile Tantance Shugaban NERC

Majalisa Ta Ƙaryata Karɓar Dala Miliyan 10 Don Daƙile Tantance Shugaban NERC

November 8, 2025
An Fara Binciken Batan Dan Bautar Kasa A Bayelsa

An Fara Binciken Batan Dan Bautar Kasa A Bayelsa

November 8, 2025
An Damke Mutum 11 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Matashi A Bauchi

An Damke Mutum 11 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Matashi A Bauchi

November 8, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

Shirin Shugaba Tinubu Na ‘Renewed Hope’ Zai Karfafa Wa Manoma Gwiwa – Oyebanji

November 7, 2025
Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.