ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, July 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.  A yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen wanda ku ka aiko mana da su, inda sakon ya fara da cewa:

Assalamu alaikun. Fatan alkairi ga LEADERSHIP Hausa, ina mai farin cikin da wannan fili namu da aka ba mu dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya daukaki wannan Jarida mai farin jini a duniya baki daya. Ina so in mika sakon gaisuwar Joron Juma’a ga manyan abokan karatuna kamar su Tasi’u Sirajo (Barrister), da Yunus Abubakar, tare da Rabi’u Abdullahi (baban Tahir), sai kuma Haruna Ibrahim (Baba), da Zakariyya Umar Wade, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Aliyu Muhammad. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Abdulmuminu Sani, Katsina.

ADVERTISEMENT

08135391867

Dubu gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Daga Abdullahi Mai Kano, Kaduna.

08026441039

Salam, LEADERSHIP Hausa, ina so ku bani dama  in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar su Alhaji Sadiku Umar Faki, sai kuma Ibrahim Sakatare Malikanci Ikara, tare da Musa Digaga, da Baba Iyabo Dan Danga, sai Magaji gurgu mai said a yalo, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga kanina Arrama mai sai yalo mile 12 Legas. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka amin.

Daga Jinjiri Mile 12, Legas.

09023489162

 Da farko, ina mika sakon Goron Juma’a ga abokaina Muhammad Danladi, sai kuma Muhammad Idris mai shago a Lake Biew Homes Phase 2, Abuja, da Mahmud Abubakar, tare da Abubakar Isa Manaja, da kuma Yahya Haruna, da Surajo Aliyu, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Bello Inuwa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Alhaji Ibrahim Isa, Bida City.

08065123244

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban  aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Barista, Kaduna.

08078497517

Gaisuwa mai dabbun yawa ga ma’aikatan wannan gidan Jaridan da kuma tare da  fatan alheri nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Bature mai Lemu Ikara, sai kuma Baba Ibrahim Ikara, tare da Zainab Bature Ikara (Ummu Mus’ab) da Babana Mustapha Lawal, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Kwasau Family. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Ahmad Mustapha, Kwasau.

08036681108 

Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya daukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya. Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Ubale Shuaibu Badarawa, Kaduna.

08022179656

Goron Juma'a
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim ɗin ƙaddara: Anya Ana Samun Irin Wannan ƙaddarar Kuwa?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Ko Kafa Ƴansandan Jihohi Zai Taimaka Wajen Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Dalilan Da Suka Jawo Aka Ƙi Yin Maraba Da FIM House A Jihar Kano
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Zan Iya Auren Namiji Komai Talaucinsa Muddin Muna Son Junanmu -Maryam Labarina

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

June 12, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

May 1, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 20, 2026
Next Post
Bukukuwan Maulidin Bana: Malamai Da Shugabanni Sun Yi Kiran Addu’o’i Ga Kasa

Bukukuwan Maulidin Bana: Malamai Da Shugabanni Sun Yi Kiran Addu'o'i Ga Kasa

LABARAI MASU NASABA

Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo

Binciken CGTN: Amfanar Da Kowa Da Kowa Shi Ne Ainihin Alherin Da Fasahohin Kwaikwayon Tunanin Bil Adama Suka Kawo

July 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

Sin Ta Yi Kira Da A Kafa Tsarin Jagorantar Muhimman Ma’adinai Ga Sauyawa Zuwa Amfani Da Makamashi Mai Tsafta

July 15, 2026
Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

Gwamna Dauda Lawal Zai Gabatar Da Jawabi A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Jami’ar FUE Zariya

July 15, 2026
Neman Raba-Gari Da Sauran Kasashe Zai Kawo Mummuann Tasiri Ga Bangarorin Da Abin Ya Shafa

Neman Raba-Gari Da Sauran Kasashe Zai Kawo Mummuann Tasiri Ga Bangarorin Da Abin Ya Shafa

July 15, 2026
Kevin Kelly: AI Na Iya Taimakawa Wajen Cimma Burin “Koyar Da Dalibai Da Kwazonsu”

Kevin Kelly: AI Na Iya Taimakawa Wajen Cimma Burin “Koyar Da Dalibai Da Kwazonsu”

July 15, 2026
Gwamna Yusuf Ya Bai Wa Masu Kula Da Akwatinan Zaɓe Na APC Filaye 1,540 Da Tallafin Miliyan 100

Gwamna Yusuf Ya Bai Wa Masu Kula Da Akwatinan Zaɓe Na APC Filaye 1,540 Da Tallafin Miliyan 100

July 15, 2026
Sabbin Ministoci

Rashin Tsaro: Majalisar Dattawa Ta Bukaci A Tura Ƙarin Sojoji da ’Yansanda Zuwa Benuwe

July 15, 2026
GDPn Sin A Rabin Farko Na Shekarar 2026 Ya Karu Da Kashi 4.7% Idan Aka Kwatanta Da Na Kwatankwacin Lokacin Bara

GDPn Sin A Rabin Farko Na Shekarar 2026 Ya Karu Da Kashi 4.7% Idan Aka Kwatanta Da Na Kwatankwacin Lokacin Bara

July 15, 2026
‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga 

Atiku Ya Nuna Damuwa Kan Kasafin Naira Biliyan 6.44 Don Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026

July 15, 2026
Masana Kandagarkin Cututtuka Na Sin Sun Tashi Zuwa Kasar Uganda Don Aikin Hadin Gwiwar Magance Cutar Ebola

Masana Kandagarkin Cututtuka Na Sin Sun Tashi Zuwa Kasar Uganda Don Aikin Hadin Gwiwar Magance Cutar Ebola

July 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.