ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 months ago
Goron

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Jama’a barkanku da wannan rana ta juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, shafin da yake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa da na nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.

   Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen da ku ka aiko mana, amma za mu fara mika gaisuwar mu ga Babban Editanmu Alhaji Bello Hamza. sakon farko ya fara da cewa:

Shafin GORON JUMA’A shafi ne da yake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa, da na nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.
  Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen da kuka aiko mana kamar haka;

Sako daga Muhammad Abdullahi, Jihar Kano:
Ina gaishe da abokaina irin su; Aliyu Abubakar Sadik, da Abdulrahman Auwal Ibrahim, da Usman Nasir, da Muhammad Auwal Kabir, da Abbakar Moshid, da Abdulrahman Abdulrashi, da Abdulkoyum Yusuf. Sannan ina gaishe da sauran ‘yan ajinmu kamar Al’amin Sadik da kuma Abubakar Yaro da dai sauransu.

Sako daga Kabeer Muhammad, Ingawa Jihar Katsina:
Ina gaishe da Mahaifana su ne farko, sannan kannena da ‘yan uwa na kamar su Zahraddeen, Auwal, Aliyu, Sabeer, da Aisha da fatan sun yi babbar Sallah lafiya.

Sako daga Maryama Suraj Jihar Sokoto:
Sakon Goron juma’a zuwa ga Sadeeka da Salimat, da Yaya Abbas, yaya Hashim, Yaya Fu’ad, Yaya Mukhtar. Sannan ina gaishe da Kawata Momi da kanwarta Ummi, da wata kawar tawa Zainabu Abu me tagwayen suna, sai Zuhra da fatan sun yi juma’a lafiya. Sannan ina gaishe da Malamata Malama Hassana da kanwarta Amina Sa’eed da fatan su ma sun yi juma’a da Sallah lafiya.

Sako daga Nura Ahmad Sama’ila Maijama’a Makarfi, daga Jihar  Kaduna:
Ina gaishe Muntari Tahir, sai kuma Shehu Muhammad Shitu, sai mahaifiyata da mahaifina da kannena da sauran yayyena da kowa na gidanmu ina gaishe su, ina kuma gaida abokaina na layinmu baki daya dana makaranta da fatan sun yi Sallah lafiya lafiya.

Sako Daga Sakeena Abubakar Jihar Katsina:
Ina gaida Umma da Baba sai ‘yan uwana yaya Zahra, Yaya Aminu, Yaya Hadiza, Yaya Maimuna, Yaya Rashida, Iman, Amir Da Nurain, sannan kawayena Badi’a Kabir Kwallo, Jamila Sa’ad, Zainab Garba Goro,  Yahanasu Imam, Saddika   Junaid, Hauwa Uwaisu, da fatan sun yi Sallah lafiya.

Sako Daga Wasila Adam Nuhu Hadejia Jihar Jigawa:
Ina gaida Anti A’isha, Anti Ladidi, Anti Balaraba, Uncle Zubair, Uncle Jafar, Uncle Kamalu, Uncle Tajuddeen, Anti Kubra, Anti Sadiya, Uncle Yakub, sai kawayena kamar su; Shaheedah, Yasmin, Zeenat, Meenah, Mahmah, Hanan, Afnan, Fauzy, Ruky, Rumaisa. Da fatan sun yi sallah lafiya, Allah ya maimaita mana, Ameen.

ADVERTISEMENT
Goron
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Yadda Alaƙata Da Adamu Zango Ta Bunƙasa A Kannywood —Jarumi Ibrahim Sodangi 
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim Ko Gaske:Yaushe Masu Kallon Fina-finai Za Su Daina Daukar Fim A Matsayin Gaske
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim ɗin ƙaddara: Anya Ana Samun Irin Wannan ƙaddarar Kuwa?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Ko Kafa Ƴansandan Jihohi Zai Taimaka Wajen Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro?

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

May 1, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 20, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 13, 2026
Next Post
Kotu Ta Ɗaure Mutane 5 Kan Tallafa Wa Boko Haram

Kotu Ta Ɗaure Mutane 5 Kan Tallafa Wa Boko Haram

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.