ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
4 months ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Jama’a barkanmu da shigowa wata mai alfarma watan Ramadan, barkanmu da sake kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A.    Shafi ne da yake bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa, zuwa ga ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa da na nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba.    Kamar kowane mako, yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen naku da kuka aiko mana kamar haka; Da farko ina mika gaisuwa ga Babban Editanmu Alhaji Bello Hamza da fatan yana cikin koshin lafiya.

ako daga Alaja Habibah Idris Jihar Sokoto:

Ina gaida Mahaifana Alhaji Idris Mai Kabewa, da Hajiya Lantana mai Goro, ina gaishe da ‘yan uwana maza da mata na gida dana waje. Ina gaida kawayena Zuby Hamza, Samira Yakub, Amina Garba, Taisir Ahmad, da fatan sun sha ruwa lafiya, sannan da fatan sun yi sallar juma’a lafiya

ADVERTISEMENT

Sako daga Awwal Amin Jihar Katsina:

Ina gaida Masoyiyata Fatima Yusuf Liman, ina gaida kannenta da yayyenta da mummynta gabadaya har da kawayenta, ni ne masoyinta mai kaunarta, har abada in sha Allah. Ina gaida abokaina Musa shanawa, Aminu Ak, Ibrahim mai hula da sauran ‘yan uwa na gida, Allah ya sa sun yi juma’a lafiya Allah ya bamu ladan Ibada.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Sako daga Abba Cele Jihar Kaduna:

Ina gaishe da Bilkisu Billy, ina gaishe da yayana Alhaji Hamisu mai walda Allah ya sa ka gama lafiya. Ina gaishe da babban abokina kuma amini na Salis Yusif, ina gaishe da abokaina na ko ina, da fatan za su yi juma’a lafiya.

Sako daga Hajiya Asma’u Lawan Jihar Kaduna:

Ina mika sako na zuwa ga ‘ya’yana Amina, da Hauwa, da Binta, da Zubaida, da Mu’allim, da Hassan da Hussaini da babban yayansu. Ina gaishe da masu adashi, ina gaishe da kawata Hajiya Murjanatu Ta Saraki, da yayyana, da sauran abokan arziki, Allah ya maimaita mana juma’a amin, a sha ruwa lafiya.

Sako daga Zeenat Idris Jihar Bauchi:

Ina mika sakon Goron Juma’a ga dukkanin iyalanmu baki daya, ina gaishe da al’ummar musulmin duniya, kawayena da saura  ‘yan school dinmu, kannena da yayyena baki daya, da fatan sun sha ruwa lafiya, kuma da fatan kowa zai yi kwalliyar juma’a tare da yin sallar juma’a lafiya.

Sako daga Aina’u Ibrahim Jihar Kaduna:

ina gaishe da Khaleed, Nauwara, Habibah, zulaihat, sajida da fatan za su yi juma’a lafiya,  sannan kuma sakon barka da shan ruwa zuwa ga ‘yan gidanmu da fatan kowa zai sha ruwa lafiya.

Sakon daga Sa’id Ahmad Sa’id Jihar Katsina:

Ina gaida abokaina ina gaida mahaifana da ‘yan Club dinmu, ina gaida Aisha da Husnah, ina gaida Mujahid da Anwar da Saleem da fatan za su yi sallar Juma’a lafiya.

Sako daga Hajiya Talatu Munjibir:

Ina yi wa duk al’ummar musulmi na fadin duniya barka da juma’a, kuma ina yi wa iyalaina barka da juma’a, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya.

Sako daga Mamuda Al’amin Jihar Kaduna:

Ina gaida Yayata Fatima, kannen Farida, iyayena , ina yi wa kowa barka da juma’a.

Goron
Rabi'at Sidi Bala
+ postsBio
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Yadda Alaƙata Da Adamu Zango Ta Bunƙasa A Kannywood —Jarumi Ibrahim Sodangi 
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim Ko Gaske:Yaushe Masu Kallon Fina-finai Za Su Daina Daukar Fim A Matsayin Gaske
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Fim ɗin ƙaddara: Anya Ana Samun Irin Wannan ƙaddarar Kuwa?
  • Rabi'at Sidi Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiat-sidi-bala/
    Ko Kafa Ƴansandan Jihohi Zai Taimaka Wajen Kawo Ƙarshen Matsalolin Tsaro?

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

June 12, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 20, 2026
GORON JUMA’A
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

March 13, 2026
Next Post
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Ta Kafar Bidiyo Da Sakataren Baitulmali Da Wakilin Cinikayya Na Amurka

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Ta Kafar Bidiyo Da Sakataren Baitulmali Da Wakilin Cinikayya Na Amurka

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.