ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Yusuf Ya Roƙi Sabbin Masu Ba Shi Shawara Kar Su Ci Amana A 2027

by Abubakar Sulaiman
1 month ago

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci sababbin Masu Ba Da Shawara Na Musamman guda 27 da aka rantsar da su nuna cikakkiyar biyayya, sadaukarwa da tsayin daka wajen gudanar da ayyukansu.

Ya buƙace su da su tallafa wa gwamnatinsa domin cimma muradun tsarin “Kano First” da kuma manufamr “Renewed Hope” ta Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

A cewar sanarwar da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Alhamis, Gwamna Yusuf ya bayyana cewa mutum 21 daga cikinsu sababbi ne, yayin da mutum shida kuma aka sake naɗa su ne bayan sun yi murabus a baya domin neman takarar siyasa.

ADVERTISEMENT

Gwamnan ya ƙara da cewa an mayar da jami’an shidan ne sakamakon kyakkyawan aiki da gudunmawar da suka bayar a baya.

Gwamna Yusuf ya bayyana cewa an zaɓi sababbin masu ba da shawara 21 ɗin ne bisa cancanta, da kwarewa da kuma jajircewa ga muradun gwamnatinsa. Wannan biki na rantsarwa ya gudana ne a yayin taron Majalisar Zartarwa ta Jiha karo na 41 da aka gudanar a Gidan Gwamnati da ke Abuja.

LABARAI MASU NASABA

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

Da suke tofa albarkacin bakinsu a madadin sauran waɗanda aka naɗa, Injiniya Abdullahi Kutama da Arc. Hauwa Hassan sun tabbatar wa gwamnan cewa za su ba da dukkan ƙoƙarinsu kuma za su yi aiki tuƙuru domin sauke nauyin da aka ɗora musu.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
Labarai

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026
Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
Labarai

Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

October 26, 2026
NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
Manyan Labarai

NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

October 26, 2026
Next Post
Haduwar Shugabannin Kasashe Sin Da Amurka Ta Samar Da Tabbaci Ga Al’amuran Duniya

Haduwar Shugabannin Kasashe Sin Da Amurka Ta Samar Da Tabbaci Ga Al'amuran Duniya

LABARAI MASU NASABA

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026
Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

October 26, 2026
NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe

October 26, 2026
An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

October 26, 2026
Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50  A Taraba

Adadin Waɗanda Aka Kashe A Harin Ƴan Bindiga Ya Kai 50 A Taraba

October 26, 2026
Kano Da Wasu Jahohi 7 Da Ake Hasashen Samun Hazo Yau Litinin – NiMet

Kano Da Wasu Jahohi 7 Da Ake Hasashen Samun Hazo Yau Litinin – NiMet

October 26, 2026
NDC Ta Caccaki Tinubu Da APC Kan Raba Motocin Prado Na Sama Da Biliyan Ɗaya

NDC Ta Caccaki Tinubu Da APC Kan Raba Motocin Prado Na Sama Da Biliyan Ɗaya

October 26, 2026
Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

Akwai Ƙungiyoyin Ƙwallon Ƙafa Masu Rajista Fiye Da 500 A Kano – Ahlan

October 26, 2026
INEC Za Ta Yanke Hukunci Kan Takarar Pantami, Gwarzo, Da Adebutu Ranar 29 Ga Oktoba

INEC Za Ta Yanke Hukunci Kan Takarar Pantami, Gwarzo, Da Adebutu Ranar 29 Ga Oktoba

October 26, 2026
Wata Mata Ta Caka Wa Mijinta Wuƙa Kan Rigimar Wayar Salula A Bauchi

Wata Mata Ta Caka Wa Mijinta Wuƙa Kan Rigimar Wayar Salula A Bauchi

October 25, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.