ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, October 25, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnati Ta Gargaɗi Jihohi 27 Da Abuja Kan Barazanar Ambaliyar Ruwa

by Sadiq
4 weeks ago

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗin cewar akwai yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu sassan jihohi 27 da Babban Birnin Tarayya Abuja daga tsakanin ranar 27 ga watan Satumba zuwa 10 ga watan Oktoba 2026.

Cibiyar Kula da Ambaliyar Ruwa ta Ƙasa, ƙarƙashin Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya, ce ta yi gargaɗin.

Cibiyar ta ce ruwan sama mai yawa, cikar koguna, matsalar magudanan ruwa da yawaitar kwararar ruwa na iya haifar da ambaliya a lokacin da aka yi hasashen.

ADVERTISEMENT

An raba jadawalin wuraren da abin ya shafa zuwa matakai uku: Mafi Munin Hatsari, Hatsari Matsakaici da kuma Wanda Ba Shi Da Hatsar Sosai.

Jihohin da ke da wuraren da aka sanya cikin Mafi Munin Hatsari sun haɗa da Benue, Kogi, Kwara, Neja, Adamawa, Bauchi, Taraba, Ribas, Edo, Delta, Kuros Riba, Bayelsa, Akwa Ibom, Abia, Anambra, Ebonyi, Enugu, Imo, Ekiti, Legas, Ogun, Ondo, Osun da Oyo.

LABARAI MASU NASABA

ADC Ta Yi Wa APC Ba’a Kan Zargin Hayar Taron Jama’a Da Rashin Cika Kujeru A Taron Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An sanya Babban Birnin Tarayya Abuja cikin rukunin wuraren da ke cikin Hatsari Matsakaici tare da wasu yankuna ciki har da Abuja Municipal, Abaji, Bwari, Gwagwalada, Kuje, Kubwa, Nyanya, Wuse, Garki da Maitama.

Haka kuma, wasu yankunan Nasarawa, Filato, Bauchi, Taraba, Adamawa da Kebbi suna cikin rukunin.

Yayin da wasu sassan Bauchi, Borno, Gombe, Yobe, Zamfara, Sakkwato, Katsina, Kano, Kaduna da Jigawa suke cikin jerin wuraren da ake sa ido saboda yiwuwar aukuwa matsakaiciyar ambaliya.

Cibiyar ta shawarci mazauna wuraren da ke cikin hatsari da su tsaftace magudanan ruwa, sanya ido kan koguna da bututun magudanan ruwa, tare da bin umarnin hukumomi kan kwashe mutane idan buƙatar hakan ta taso.

Ta kuma gargaɗi jama’a da ka da su yi gine-gine, kasuwanci, ajiye motoci ko kaya a wuraren da ambaliya ke yawan faruwa, da bakin koguna da sauran wuraren da lamarin ka iya shafa.

An kuma buƙaci jama’a da su nesanta yara daga bakin koguna, su guji tafiya ko tuƙi a cikin ruwa mai gudana, sannan su katse wutar lantarki idan ambaliya ta taso.

Cibiyar ta kuma shawarci jama’a da su kare muhimman takardu, magunguna, abinci da ruwan sha, tare da bibiyar sauyin yanayi da umarnin hukumomin agaji.

MASU ALAKA

Kwamitin Zartarwa Na ADC Na Ƙasa Ya Yi Watsi Da Bangaran David Mark Da Bala Gombe, Ya Naɗa Shugabancin Riƙo
Siyasa

ADC Ta Yi Wa APC Ba’a Kan Zargin Hayar Taron Jama’a Da Rashin Cika Kujeru A Taron Kaduna

October 25, 2026
An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna
Manyan Labarai

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai
Manyan Labarai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Next Post
Shirin Atiku Na Dawo Da Tallafin Mai Zai Dawo Da Nijeriya Baya Da Shekaru 20 — TSG

Shirin Atiku Na Dawo Da Tallafin Mai Zai Dawo Da Nijeriya Baya Da Shekaru 20 — TSG

LABARAI MASU NASABA

Amnesty Ta Yi Allah Wadai Da Harin Jihar Taraba Da Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 40

Amnesty Ta Yi Allah Wadai Da Harin Jihar Taraba Da Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 40

October 25, 2026
Kwamitin Zartarwa Na ADC Na Ƙasa Ya Yi Watsi Da Bangaran David Mark Da Bala Gombe, Ya Naɗa Shugabancin Riƙo

ADC Ta Yi Wa APC Ba’a Kan Zargin Hayar Taron Jama’a Da Rashin Cika Kujeru A Taron Kaduna

October 25, 2026
An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

An Yi Wa Tinubu Ihun “Ba Ma Yi” A Taron Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen APC A Kaduna

October 24, 2026
Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

Sin Ta Lashe Lambobin Yabo Mafiya Yawa A Gasar Asiya Ta 2026 Ajin Masu Bukatar Musamman

October 24, 2026
EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

EUROMATCH NPFL: Katsina United Ta Raba Maki Da Plateau United

October 24, 2026
An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

An Aike Da Masu Aikin Ceto Sama Da 5,000 Bayan Aukuwar Girgizar Kasa Mai Karfi A Jihar Xizang Ta Kasar Sin

October 24, 2026
Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

Tattaunawa Ta Musamman Da Shugaban Majalisar Dokokin Kenya, Moses Wetangula

October 24, 2026
ADC Da Atiku Sun Zargi Gwamnatin APC Da Yin Watsi Da Jin Daɗin Malamai

‘Kana Cikin Rudu’ — Atiku Ya Mayar Wa Tinubu Martani Kan Zargin Yunwa Da Talauci

October 24, 2026
Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

October 24, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)

October 24, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.