ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

by CGTN Hausa
5 hours ago
default

default

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

Bayanin da hukumar makamashin kasar Sin ta fidda, ya nuna cewa, a tsakanin watan Janairu zuwa watan Agustan bana, yawan wutar lantarkin da aka yi cinikayyarta a kasuwar wutar lantarki ta kasa ya kai Kilowatt-hours tiriliyan 5.18, adadin da ya karu da kaso 19.2 cikin dari idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata.

Kuma, yawan wutar lantarkin da aka sayar a cikin lardunan kasa ya kai kWh tiriliyan 4.0264, wanda ke nuna karuwar kashi 21.5% idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata, yayin da yawan wutar lantarkin da aka sayar tsakanin larduna da yankuna ya kai kWh tiriliyan 1.1536, wanda ke nuna karuwar kashi 12.1% idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata.

Ban da haka kuma, jimillar cinikayyar wutar lantarkin da aka samar ta hanyoyin kare muhalli, ta kai kWh biliyan 218.2, adadin da ya karu da kashi 6.1%, idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata. (Mai Fassara: Maryam Yang)

ADVERTISEMENT

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

     Li Qiang Ya Gana Da Shugaban Kungiyar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Da Babban Jami’in Gudanarwarta
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

MASU ALAKA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48
Daga Birnin Sin

September 22, 2026
Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin
Daga Birnin Sin

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

September 22, 2026
Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

Next Post
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 51, 876 Sun Mika Wuya A Arewa Maso Gabas

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu A Katsina Da Sakkwato

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

Xi Ya Aika Da Wasikar Taya Murna Ga Gasar Sana’o’in Fasaha Ta Duniya Karo Na 48

September 22, 2026
Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

Sabbin Alkaluman Haraji Sun Shaida Yadda Sin Ke Samun Saurin Ci Gaba A Fannin Sabon Ikon Sarrafa Hajoji Masu Inganci

September 22, 2026
Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

Kashi 57 Bisa Dari Na Al’Ummar Amurka Suna Goyon Bayan Hadin Gwiwar Sada Zumunta Da Sin

September 22, 2026
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 51, 876 Sun Mika Wuya A Arewa Maso Gabas

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu A Katsina Da Sakkwato

September 22, 2026
Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

Jimillar Cinikayyar Lantarki Ta Karu Da 19.2% Cikin Farkon Watanni 8 A Sin

September 22, 2026
Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

Sin Ta Fayyace Kamfanoni 500 Masu Zaman Kansu Mafi Karfin Jari A Shekarar 2026

September 22, 2026
Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

Shugaba Xi Ya Aika Da Sakon Taya Murna Gabanin Bikin Girbi Na Manoman Kasar Sin

September 22, 2026
NNPP Za Ta Kwace Mulki A Jihar Imo – Kwankwaso

Gwamnatin Obi Za Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur Ta Wata Hanya Daban – Kwankwaso

September 22, 2026
Ni Ya Kamata Na Lashe Ballon D’or Ta Bana — Mbappe

Binciken CGTN: Kwanciyar Hankali Mai Ma’ana Ita Ce Hanya Mafi Kyau Ta Gudanar Da Alakar Sin Da Amurka

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci