Alkaluma daga dandamalin sayar da tikitin kallon fina-finai sun nuna cewa, zuwa rana ta 5 ta hutun bikin kafuwar kasar Sin, kudin tikitin kallon fina-finai da aka saya, ciki har da wadanda aka saya kafin fitowar fina-finan, ya zarce yuan miliyan 800, kwatankwacin dala miliyan 119.32. (Fa’iza Mustapha)
ADVERTISEMENT














