ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hatsarin Manyan Motoci Biyu Ya Hallaka Uwa Da Ɗanta A Legas

by Abubakar Sulaiman
1 day ago
Motoci

Wata mata da ɗanta sun mutu bayan manyan motoci biyu masu ɗauke da kwantenoni sun kife a Mile 2, kusa da kasuwar Freeman, a hanyar zuwa Apapa, da ke jihar Legas.

Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Legas (LASTMA) ta ce lamarin ya faru ne a ƙarshen mako, inda motocin, kowannensu ɗauke da kwantena mai ƙafa 20, suka kife tare da danne waɗanda suka mutu a ƙarƙashinsu da kayan da suke ɗauke da su.

Bayan faruwar hatsarin, jami’an ceto na LASTMA sun killace ɓangaren hanyar da abin ya shafa, tare da karkatar da ababen hawa zuwa wata hanyar gefe domin rage cunkoso da hana aukuwar wani hatsarin. Hukumar ta kuma yi amfani da na’urar ɗagawa da babbar motar jan ababen hawa wajen kwashe motocin da kwantenoninsu, yayin da jami’an ƴansanda suka samar da tsaro a wurin.

ADVERTISEMENT

Daga bisani, an kai gawarwakin mamatan ɗakin ajiyar gawawwaki na ƴansanda da ke Yaba domin gudanar da matakan da suka dace. Babban Manajan LASTMA, Olalekan Bakare-Oki, ya bayyana alhininsa kan rasuwar mutanen, tare da miƙa ta’aziyyarsa ga iyalansu.

Bakare-Oki ya yi kira ga hukumomin tsaro da su gudanar da cikakken bincike domin gano musabbabin hatsarin, ciki har da yiwuwar matsalar injin motocin, ɗaukar kaya fiye da kima, rashin daidaita kaya yadda ya kamata ko sakacin direbobi.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Ya kuma buƙaci masu motocin dakon kaya su riƙa tabbatar da ingancin motocinsu, ɗaure kayansu yadda ya dace da kuma bin ƙa’idojin kiyaye lafiyar hanya domin rage aukuwar irin waɗannan asarar rayuka.

Motoci
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya
Rahotonni

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
Next Post
Jami’in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

Jami'in WHO: Kasar Sin Na Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Habaka Ci Gaban Magungunan Gargajiya A Duniya

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.