ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

by CGTN Hausa
13 hours ago
Dakar

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

A jiya Asabar, manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana shugaban hukumar wasannin motsa jiki ta kasar Sin, Mista Gao Zhidan, ya halarci bikin kaddamar da wasannin Olympics na matasa karon 4, a birnin Dakar na kasar Senegal. Kuma ya gana da shugaban kasar Senegal Bassirou Faye kafin bikin.

Yayin ganawar, Mista Gao ya mika wa shugaba Faye gaisuwa da fatan alheri daga shugaba Xi Jinping. Haka kuma, ya ce kasar Sin na fatan ganin an karfafa hadin gwiwa tare da bangaren Senegal, bisa huldar kasashen 2 ta abokai da suke hadin kai da juna, bisa manyan tsare-tsare a dukkan fannoni.

A nasa bangare, shugaba Bassirou Faye na kasar Senegal, ya bayyana godiya ga shugaba Xi, bisa aikewa da manzonsa don halartar bikin kaddamar da wasannin Olympics na matasa na wannan karo. Ya kara da cewa, kasar Sin daya ce daga cikin abokan hulda mafiya muhimmanci ga Senegal, kuma yana godiya bisa goyon bayan da shugaba Xi da gwamnatinsa suka dade suna baiwa bangaren Senegal, a fannonin raya tattalin arziki da zamantakewar al’umma, musamman ma a fannin karbar bakuncin wasannin Olympics na wannan karo.

ADVERTISEMENT

A jiya Asabar da dare ne aka kaddamar da wasannin Olympics na matasa karo na 4 a kasar Senegal, wanda ya kasance karon farko da gasar za ta gudana a nahiyar Afirka. Za a ci gaba da gudanar da gasar har zuwa ranar 13 ga watan Nuwamban nan, kana kasar Sin ta tura wata tawaga mai kunshe da mutane 121, ciki har da ‘yan wasa 66, domin halartar gasar wasannin. (Bello Wang) 

Dakar
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

    An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

MASU ALAKA

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata
Daga Birnin Sin

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi
Daga Birnin Sin

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

November 1, 2026
Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

November 1, 2026
Next Post
Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

November 1, 2026
Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

November 1, 2026
Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

November 1, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

November 1, 2026
Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

November 1, 2026
Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

November 1, 2026
An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

November 1, 2026
Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

November 1, 2026
Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

November 1, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci