ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mutum-Mutumin Inji Ya Tashi Daga Abun Nune-Nune Zuwa Abokin Hulda Yayin Taron Duniya Kan Mutum Mutumin Inji

by Sulaiman and CGTN Hausa
2 months ago
Inji

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Daga bayar da hidimomi zuwa aiwatar da ayyuka masu hadari a masana’antu, mutum mutumin inji na kara zama abokin hulda na zahira a harkokin yau da kullum, yayin babban taron duniya kan mutum-mutumin inji na 2026 da aka bude ranar Laraba a Beijing.

Taron na yini 5 mai taken “Mu’amala tsakanin dan adam da mutum-mutumin inji, hada samar da kayayyaki da bukatu” na kunshe da nasarorin da duniya ta samu da sabbin kayayyaki da fasahohi a bangaren kera mutum-mutumin inji, inda babban taron ya hada nune-nune da shirye shirye sama da 70 da ke samun goyon bayan hukumomin kasa da kasa 30.

Sama da kamfanoni 300 ne suka halarci taron, adadin da ya karu da kaso 69 kan na bara. Ana sa ran baje sama da kayayyaki 3,000, ciki har da sabbin kayayyaki 300, wadanda za su nuna saurin ci gaba da kuzarin Sin a masana’antar mutum-mutumin inji. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

ADVERTISEMENT
Inji
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
  • Sulaiman
    Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Lawal Ya Rantsar Da Manyan Sakatarori Biyar
Inji
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

    An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

MASU ALAKA

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya
Daga Birnin Sin

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa
Daga Birnin Sin

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba
Daga Birnin Sin

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Next Post
2027: APC Ta Soki Atiku Kan Alƙawarin Dawo Da Tallafin Man Fetur

2027: APC Ta Soki Atiku Kan Alƙawarin Dawo Da Tallafin Man Fetur

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci