ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, October 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

by CGTN Hausa
1 day ago
Sin

An gabatar da nune-nunen hotuna, albarkacin cikar Taiwan shekaru 81 da dawowa karkashin ikon kasar Sin, a kasashe 5 na Afrika da suka hada da Kenya da Nijeriya da Afrika ta Kudu da Tanzania da Mozambique, daga ranar 23 zuwa 25 ga wata.

Nune-nunen da aka yi wa taken “Tunawa da Dawowar Taiwan, Inganta Dunkulewar Kasa,” ya kunshi bangarori 4, tare da gabatar da hotuna sama da 30.

Haka kuma, sun samu halartar jakadun Sin a kasashen da jami’an kasashen da jami’an diplomasiyya da masana da wakilan ’yan kasuwa da manema labarai. 

ADVERTISEMENT

Bakin sun jaddada cewa, Taiwan wani bangare ne da ba zai iya ballewa daga kasar Sin ba, inda suka nanata goyon bayan nahiyar Afrika ga kokarin kare nasarorin yakin duniya na II da ma odar duniya bayan yakin. Sun kuma bayyana muhimmancin gudanar da irin wadannan nune-nune a ketare. (Fa’iza Mustapha) 

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen AfrikaAn gabatar da nune-nunen hotuna, albarkacin cikar Taiwan shekaru 81 da dawowa karkashin ikon kasar Sin, a kasashe 5 na Afrika da suka hada da Kenya da Nijeriya da Afrika ta Kudu da Tanzania da Mozambique, daga ranar 23 zuwa 25 ga wata.Nune-nunen da aka yi wa taken “Tunawa da Dawowar Taiwan, Inganta Dunkulewar Kasa,” ya kunshi bangarori 4, tare da gabatar da hotuna sama da 30.Haka kuma, sun samu halartar jakadun Sin a kasashen da jami’an kasashen da jami’an diplomasiyya da masana da wakilan ’yan kasuwa da manema labarai.Bakin sun jaddada cewa, Taiwan wani bangare ne da ba zai iya ballewa daga kasar Sin ba, inda suka nanata goyon bayan nahiyar Afrika ga kokarin kare nasarorin yakin duniya na II da ma odar duniya bayan yakin. Sun kuma bayyana muhimmancin gudanar da irin wadannan nune-nune a ketare. (Fa’iza Mustapha)

LABARAI MASU NASABA

Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana

An Kaddamar D Cibiyar Confucius Ta Dijital Da Fasaha Ta Jami’ar Mulungushi A Zambiya

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

    IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

MASU ALAKA

Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

October 27, 2026

Next Post
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya

October 27, 2026
An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK

October 27, 2026
Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda

October 27, 2026
IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

IRENA: Kasar Sin Ta Ba Da Gagarumar Gudummawa Wajen Sauyin Makamashi A Duniya

October 27, 2026
Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu

Sin Na Ci Gaba Da Jan Zare A Fannin Bunkasa Hanyoyin Sufurin Jiragen Kasa Da Habbaka Tattalin Arziki

INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci